💖💫RUDANI💖💫 93

53 23 92
                                    


Alert ‼️ NOT EDITED! Read at your own risk.


Tana zaune Aameer in ya karaso dama tunda ta kirasa take zaman jiran sa "Hey bribe me, kin d'agoni wajen aiki" dan shiru tayi jin 2days fa Aameer bai mata abu sai tayi bribing nasa, toh ita yau ba abunda zata basa "I am neither giving you the cookies nor candies" yace "Okay, but you can give me money" ya fada yana langwabe fuska, ware ido tayi jin abunda yace "You must be kidding. Inda zan shekara ina saving kudi bazan tara abunda kake samu cikin kwana daya ba" dariya ya fara jin haka, ina laifin tace sati amma wae kwana daya "Ilhaam karki mun wayo, when are you even saving the money? Just bribe me koh na tafi" wayanta ta miqa masa "Call the bank" ba musu ya karbi wayan ya ajiye gefe "What was the call about?" Ya tambaya bayan ya zuba ruwa zai sha, tasan Aameer is understandable kuma da yardan Allah zai fahimci view nata, saboda haka bazata wani tsaya masa corner ba "Inaso Anwaar ya dawo da Teemerh ne, ya kamata na fara fada maka saboda mu masa magana tare, you know how he is" ajiye cup in yayi gefe jin abunda tace, but Ilhaam can do worst, abunda ya tuna kenan yayi murmushi "Kina so Doctor ya dawo da Fatima koh Fatima tace miki tana san dawo wa?" Sauke ido kasa tayi dan in tace tana san hakan har ranta kuwa tayi karya, wama zai so? Amma kullum da apology messages na Teemerh take tashi dashi take bacci saboda Anwaar bayida time nata. Koh dazu Teemerh tazo wajen Ummi amma Ummi ta cire hanunta cikin abun "Don't try putting yourself in such a situation again. I can't say more amma ya yanke shawara mey kyau sakinta da yayi" shiru tayi dai sanin ran Aameer ya mugun baci kan Teemerh, Aameer is jovial amma.. barin tunanin tayi "Na riga na kira Anwaar and the rest, support naka kawae nakeso" kallonta kadai yayi dan ya rasa mey zaice, wayanta daya ajiye mata ta sake basa dan ganin some Teemerh's messages "Aameer please-" kafin ta karasa taji ana knocking, Aameer helped in opening the door ya dawo ya zauna sauran suka shigo "What were you desperate about da kika kirani nazo da wuri? Mey kikeso Ilhaam? Zan baki duk abunda kikeso da yardan Allah" Anwaar ya tambaya dan kuwa kullum sai ya tambaya saidai magana bay hadasu ba, shi gani yake duka gifts in daya bata bai biyata haihuwan masa Afra'ah da tayi ba, yasan bazai tab'a biyanta ba amma so yakeyi ta fadi wani abun da takeso da bakinta, koh lokacin da Teemerh ta haihu ya bata gifts itama kuma ya tambaye ta abunda takeso, Teemerh requested for love, ita kuma Ilhaam cewa take wai ya bata komai "You have given me everything Anwaar, I can't ask for more. I will only ask for a favor indai zai yiyu" kallonta duk sukayi kafin suka zauna, shi dama Anwaar yasan abunda zata ce kenan fa "Anything for you, ba abunda zaki tambaya wanda bazaki samu ba Ilhaam, indai inada halin yi" Aameer yace "Ilhaam don't ruin our happy moments please, you accept Doctor's proposal that day nay? Then move. Don't try stupid acts" Aameer warned her dan yasan abunda zatace, tunda ta riga ta fada masa "We all are wrong Papa, muma muna so ah yafe mana in munyi laifi why her? Anwaar dan Allah ka yafe mata and bring her back" saurin matsawa wajen Xeenerh tayi tana tunanin mey tayiwa Allah ya bata Ilhaam as a cousin, yarinyan da bata jiran kanta, banda Anwaar dake kallonta cikin tsananin mamaki "Ilhaam is right, ah yafe mata tunda ta yarda tayi laifi kuma ta bada haquri, she's alone Doctor, she has no rock, her Mum is in jail, she's in the hardest days of her life, ita kadai ce yanzu, please save that girl kaima sai ka samu lada" Aameen yayi supporting decision na Ilhaam kuma taji dadi ta samu mey goyon bayanta "Karki sa nayi abunda baniso Ilhaam, ki bari tayi farin ciki chan wani waje, bazatayi farin ciki ba koh na dawo da ita, I don't love her and that is the frank of my speech" ya fada ah dame, koh sunan Teemerh bayiso yaji an kira "Amma saida kace zaka ban duk abunda na tambaya fa" ta tuna masa "Eh amma banyi zaton zaki ce haka ba" shiru tayi tama rasa mey zatace ganin yanda Anwaar ke amsawa, Teemerh ta riga ta fita ranshi "Yaa Anwaar, consider it please, koh dazu tazo amma duk tayi wani iri har bataso ku hadu. Yanzu batada komai and you are the only hope, ka dawo da ita tunda Ilhaam tace" Ashphert tasa baki, ita bawae so takeyi ba amma jin Ilhaam tace yasa tabi Ilhaam "My answer is No, a big NO" yana fada ya tashi yabar musu wajen, saurin tashi Ilhaam tayi ta bisa, itada ta tara mutane su basa haquri amma ji abunda yayi, this guy "Dan Allah wait" tayi saurin tsare sa ta tsaya ah gabansa "Ilhaam don't, please don't" yana fada ya sake wuceta, wajen Ummi tayi da gudu nan ta samu Maāmaa suna tadi dan yanzu suna shiri sosai "Aya lafiyan ki kwana biyu koh?" Girgiza kai tayi ta karasa "Ummi dazu Teemerh tazo kuma nasan wajenki tazo, tanaso Anwaar ya maidata amma kin cire hanun ki, Ummi wlh tayi nadama" ta rike hanun Ummi, kallon su Maāmaa tayi kawae tayi shiru, idan Ilhaam ta yanke shawara ita batada matsala Allah ya basu zaman lafiya mey daurewa, bataso ah dawo da Fatima amma bazata hana Ilhaam neman lada ba, kawae dai shawara guda dayane Ilhaam ta dage da addu'o'i "Aya kiyi haquri duk mu hakura da abun nan, koh ya maidota fa ya daina ganin girman ta ba dadin auren zataji ba. Ba amfanin suna zaune bayi girmamata" Ummi ta mata bayanin komai, kallon Maāmaa tayi amma itama shirun ta mata, Teemerh tayi wasa da damanta haka. Ganin kaman duk ba supporting abun zasuyi ba ta tashi zuwa wajen Anwaar in, saida ya tabbatar ya mata warning tace ba maganan Teemerh zata masa ba kafin ya sauko "Erm.. Yaa Anwaar" sai kuma tayi shiru ganin kallon daya mata "Zaki mun wayo?" Dariya ta fara jin wai su ba halin a chanja musu suna sai suce za'a musu wayo "Toh daman kai Yayana ne kawae bani fada ne, amma yanzu zan dunga fada kullum" yace "You are funny Ilhaam" girgiza kai tayi "I'm serious this time. But before any of that stop looking at me with this intoxicating eyes" tasa hanu ta juya fuskan sa, sake juyawa yayi "Geez Anwaar" ta fada sai kuma ta rike baki "Yaa Anwaar nake nufi" girgiza kai yayi yana murmushi "You know Aameer's birthday is coming up right?" Ta jefo masa tambaya hakan yasa ya tsaya kallonta, shifa ba'a celebrating birthdays gidan su amma what comes over this girl "Amma da saura sosai ae" ya bata amsa ba tare da sanin dalilin da yasa ta tambaya ba "Shiyasa muka fara planning abun da wuri ae" Anwaar is confused already "Let's say I don't get where you are coming from" dafe kai tayi tuna bai sani ba shi ashe "Ashphert ce ta hado masa, but it will be a surprise one, bataso yasani saboda bazai bari ba" shiru yayi jin bayanin nata kafin yace "Then what will we gift him?" Tace "What will I dai zaka tambaya, kai kam ae tare kuke" yace "Toh mey zaki bashi?" Koh hesitation batayi ba tace "Uhm you know Aameer is fond of Jeeps right?" Kai ya gyad'a mata alamun Eh "So you will get me two latest Jeeps, kasan shi latest edition yakeso ba?" Yace "Yea I knew that" tace "So inaso this time around na riga shi saya" sake widening eyes yayi "Ilhaam kinsan no way za'ayi launching Aameer bai sani ba koh?" Dan shiru tayi kafin tace "Yes I knw that but please do something, get me two of the latest versions. You just have to get access to that enterprise in Japan, shknn fa" dan shiru yayi da tunanin how toh "And what are you doing with two cars?" Ya tambaya curiously "One for me of course and one for Aameer, inaso mana tare ne" ta fada da very thrilled expression "Anything for you. Let's check which of the cars kikeso?" Ya fada sannan ya dauko laptop suka fara duba upcoming ones, saida tayi rawan ido kafin ta zaba "Wannan Defender zaiyi" ta fada tana sake dubawa "Amma Ummi zata bari kije ma kuwa?" Shiru tayi ta fara tunanin Ummi, tsaf hana wa zatayi "Anwaar kasan bazata bari ba indai har lokacin ma bamuyi aure ba, amma zamuyi convincing nata koh?" Girgiza mata kai yayi "No why should I? Nima baso nakeyi kije ba" ya fada frankly "And why?" Ta tambaya a dame dai haka "Saboda Aameer. You know he loves you" murmushi tayi gane kishi Anwaar yake "Yes amma ae yanzu ba auren kowa akaina" ta fada saboda neman tsokana "What do you mean? You will go on dating Aameer?" Girgiza kai tayi "No I was just kidding" ta fada tana dariya sai kuma ta nuna masa zoben dake hanunta "I am yours Yaa Anwaar" ta tuna masa "I love you Ilhaam, don't try leaving me" tace "Yeah, and don't try informing him about this party" kallonta yayi ya yatsina fuska, shi wannan abun duk ba appealing nasa suke ba balle ma.




💖💫RUDANI💖💫Where stories live. Discover now