💖💫RUDANI💖💫 24

191 35 14
                                    



"Ki fita nace ae kinji koh" ta maimaita "Ash ki barta" Anwaar ya kira Ashphert yanda Ilhaam take kiranta ba tare daya sani ba, hakan yasa Ilhaam d'aga ido ta kallesa, da sauri kuma ta mayar k'asa "Nifa bada kai nake ba" ta fada kasa-kasa dan tasan halin Anwaar ba mutunci ne ya ishe sa ba, Aameer zaiyi magana Ilhaam tayi saurin rike hanunshi alamun yayi shiru for some second hakan yasa kawae yayi shirun, sai kuma ta tashi ta karasa wajen su Ashphert, shima tashin yayi ya bita dan baso yake su trying something stupid ba, clapping Ilhaam ta farayi "Well done and welcome Fatima Ali Shettima, you've tried" ta fada sai kuma tayi shiru dan ita kanta mamaki takeyi in tayi wani abun, itama Teemerh saurin kallon Ilhaam tayi jin mey zatace dan yanzu tsakanin ta da Ilhaam gaisuwa ne "Ni inaga ba'ayiwa Teemerh fada shiyasa, kiyi mata uxuri Ashphert, wacce zata iya biyo namijin daba Muharram nata ba zuwa wani country ba karamin abu bane so pls excuse her" ta fada sai kuma ta sunkuyar daki ganin Anwaar na kallonta, Ashphert kallonta tayi sannna back to Anwaar tana mamakin yanda bakin Ilhaam ya bude haka "Kunyi kokari ni ba wajenku nazo ba saboda haka ba dole ku'in sai kun mun magana ba, ni bazan zauna anan ba" ta fada cikin salon munafurci "And by the way I am here to wish Aameer, so happy married life Aameer" ta fada tare da mika mishi hanu "Ita koh kunya bataji take wasu abun" abunda Ash ta fada kenan, Anwaar kadai ya jita, Ilhaam ce tayi saurin rike hanun Aameer kafin ya kaiga miqawa tareda zagayeshi ah jikin wuyan ta hakan ba karamin bawa Anwaar haushi yayi ba, saboda ba karya yanason Ilhaam "Inaga kin manta Aameer yanada aure koh?" Ilhaam ta tambayeta "So ki fita mun a gida" Ashphert ta cigaba da fada "Ash kiyi haquri, let her stay please" Aameer ya marairaice fuska "Ashphert don't be stubborn indan har Fatima ta tafi toh nima bazan zauna bafa" Anwaar ya daura "And who cares?" Ilhaam ta fada ah hankali amma yaji ta sarai saboda basuda nisa "Shikenan Anwaar kaida Teemerh zaku iya zama amma Ilhaam ae ba zata zauna ba, she must leave" Ashphert ta chanja zance saboda kawae rashin san zama lafiya "Ashphert wae bakida hankaline, I thought fadan naki da Teemerh ne kadai and why Ilhaam?" Aameer ya tamabayeta jin ta sako sunan Ilhaam "Toh ae gani nayi baso yakeyi ta zauna ba" wai fa Anwaar take nufi "Ni Aameer karka damu da Ashphert ae gaskia ta fada tunda Anwaar ya nuna Teemerh ta fimu mahimmanci then I've no rights to stay here then" Kallon mamaki Anwaar yake binta dashi yasan zatayi abunda yafi haka, cire hanun Aameer ah wuyanta tayi hakan yasa yayi saurin riketa ganin ta fara tafiya "Aameer please ka sakeni I've to leave" ta kwace hanun nata "Ilhaam can do worst" abunda Aameer ya tuna kenan "Noooo, nooo Ilhaam you don't have to do this" Anwaar ya fada da sauri, wani sanyi ran Ashphert yayi a yayinda ran Teemerh ya cika da fargaba "I've to" ta maimaita, kuma fa ba yanda zata, lol. "I repeat you don't have to and that's final, I and Fatima will leave and that's now" yayi assuring nasu, dan akan wani dalili saboda shi Ilhaam zata bar gidan, duk ba wannan ba, yasan ba karamin aikin Ashphert bane tace ma Ummi duk saboda shi haka ya faru, shikenan kuma fushin Ummi yahau kansa. Zai iya komai amma banda b'atawa Ummi rai "No Anwaar you can stay ae you're my brother, ita kadai ce bansan gani"Ashphert ta fadawa Anwaar tana watsa wa Teemerh dirty look, shima Anwaar kallon da ya bita dashi kenan jin wai yana magana Ashphert na maida masa san ranta, Aameer girgiza kai kawae yayi dan yasan in suka dage karshe sae Teemerh ta tafi, gyad'a kai Ilhaam tayi alamun ta gamsu da maganan Ashphert, Teemerh dai tana tsaye kaman statue, zuwa yayi yaja hanun Ilhaam cike da takaici sukayi sama, tana ya saketa amma koh sauraran ta baiyi ba, wani daki ya bude ya jefata "Anwaar what are you doing? Ka barni mana, kan jimun ciwo" saketa yayi jin abunda tace sai bin hanun nata da kallo tayi "Ilhaam kinada hankali Ina? Kinsan abubuwan da kikeyi?"
"Eh nasani shiyasa nakeyi dole Teemerh ta tafi, in kunki ni zan tafi" ta fada cikin sanyin murya dan kuwa duk rashin kunyan dama bata masa "Ae yanzu Teemerh is your everything right? she is playing a special role in ur life" ta fada kaman mey shirin kuka "Ilhaam kimun shiru, or I slap you. Can't you keep your mouth shut? Ki barni nayi magana mana" shiru tayi tana kallonsa hakan yasa yace "Ke miye matsalarki da Fatima? Don't tell me har yanzu baki bar kishi da ita ba, ya kamata ki bari saboda nayi proclaiming ah gaban kowa ita zan aura, rana kawae ya rage a sama mana" bai ankara ba ya fara ganin hawaye na sauka a idonta, tuni kuma ya rude saboda bayi san tana kuka "Ilhaam please don't cry" zai riketa tayi saurin matsawa "Anwaar are you doing all this to hurt me?"  Tayi tambayan tana nuna kanta "Im sorry Anwaar but please marry Teemerh and free me from all these, I don't have that energy to fight you two" Ta fada hawaye na cigaba da zuba ah face nata hakan ba karamin tausayi ta basa ba, duk ba abunda ya tsana kaman yaga Ilhaam na kuka, wani lokaci Fatima na kuka amma baya daga mishi hankali kaman na Ilhaam, that aside su Ashphert da Xeenerh duk suna kuka amma kukan Ilhaam is different har cikin ranshi yakeji "So now please Ilhaam kiyi shiru, I promise you Fatima zata tafi, Mr Muhammad is living here with his family. So she will be at their place, cry no more" ya fada ah nitse, shareshi tayi ta fice ah dakin, dan murmushi yayi ganin yanda tayi shiru kaman ba itace ke zubda hawaye yanzu ba, hakan kuwa akayi, tura Teemerh gidan Mr. Muhammad yayi kafin aka samu zaman lafiya, washegari Yaa Atee da Ilhaam harda Teemerh suka koma Nigeria Anwaar ya wuce UK dama biki yazo

          ••2 months, 2days••




Guys how's this page? I knw it's short but the next page will be long, If Allah wills💖


#RDN🩷🤍

💖💫RUDANI💖💫Where stories live. Discover now