💖💫RUDANI💖💫 90

54 23 63
                                    


Ah chan asibiti su Ash nata kuka suna idan wani abu ya samu Ilhaam sai sunyi maganin Teemerh, ita kanta Teemerh kukan take tasan tasa su cikin tashin hankali, Al'ameen ne yace taje gida kawae dan su Ash na ganinta wajen abun bazai wani yi kyau ba. Shi kuma Aameer sai yanzu yake jin wae Ilhaam na asibiti, zai tafi kuma Abbasya tsare sa da bayanai "I've never seen a dramatic family like yours Aameer, but at least mun karu da wani abu. Ilhaam really suffered, Allah yasa ya tsaya a haka" Abbas ya fada a dame "Thank you guys, we will forever be indebted to you. Mun gode sosai" ya fada sannan ya mikawa both Najeeb da Abbas hanu sukayi shaking, ganin Bilal ya karaso shima suka gaisa aka cigaba da tadi "You are my Star Aameer, and I will forever adore you" Leemerh ta fada da smiley face dan duk yanda tayi ta rabu da Aameer ta gagara "You are a Star yourself Halimah" ya fada mata hakan yasa tadan bude baki, ashe wai Aameer yasan sunan ta? "Ahh you know my name?" Ta kare ta tambaya dai cikin farin ciki yau da Aameer take maganan mutunci, Asma'u dai na gefe batace komai ba tana jira su gama su tafi asibitin "Ni kuma please tell Ilhaam that I love her so much" Abbas ya fada yana sa hanunsa cikin gashin kansa mey laushi kaman mey jin kunyan maganan "She deserves to be loved, but you will be the one to tell her, or are you not going to the hospital?" Zaije, amma yaga tafi shiri da Aameer nefa, it's not like he loves her and want to marry her fa, he just loves her for the thing she does and how she is "Toh mey muke jira ne? Mu tafi koh Bilqis?" Bilal yayi magana hakan yasa tace toh nan duk suka bisu dama fa shi Aameer ya damu yaje yaga Ilhaam. Ta fannin Ilhaam tasha wahala ba laifi saidai taci sa'a bata dade ba yanda Allah ya bata Baby girl, Nurse ta fito tayi congratulating su Maāmaa "Can we go in?" Ummi tayi saurin tambaya "Yea sure, tana resting room zaku iya zuwa" nan tasa kai ta wuce su kuma sukayi dakin da Ilhaam take. Tana kwance an sa mata Baby'n ah jikinta, da gani zaka gane tasha wahala, Ummi ce ta fara shiga tayi wajenta da sauri su Maāmaa na biye da ita "Sannu Aya" Ummi ta fara mata sannu, bata iya amsawa ba sai daga kai da takeyi dan ita kadai tasan how her heart is beating faster and she's feeling some kind of pain, and yes she is bleeding dan jini bey tsaya ba, it's not any birth problem kawae is something that has to do with her heart, saurin daukan Babyn Sabeerah tayi da Bismillah tana cewa "Sannu Ilhaam, You did it" kallonta kawae Ilhaam tayi sannan tayi murmushi, bayan ta gama ganin Baby ta bawa Maāmaa "Allah ya miki Albarka Mama na. Allah ya raya" ta fada sannan tayi kissing forehead din Ilhaam, addu'a tayi wa Baby sannan taba Ummi, saida itama tawa Baby addu'a kafin ta bawa Mummy, bayan Mummy ta gani taba Aameen, haka sukayita ganin Baby, bayan kowa ya gama Ummi tace su tafi gida zata taho da Ilhaam in an sallame ta, Maāmaa tace inaaa bata iya ji ba. Suna cikin haka Xeenerh da Yesmin suka shigo suka karasa wajen Baby, damn the baby is so sooooo cute, what do we expect? She's Anwaar and Ilhaam's Baby kyau dole "Welcome to the world mini Ilhaam" Yesmin kisses the Baby kafin taba Xeenerh data kasa haquri "Ilhaam Anwaar is calling" Ashphert tayi saurin bata wayan "You did it, Allah ya rayata" ya fada calmly but thrilled "Amiin" kawai ta iya cewa "When are you coming back?" Ta tambaya ah nitse "Today In Shaa Allah anything for you, are you missing me?" Murmushi tayi before finally saying "Allah ya dawo dakai lafiya" yace "Amiin, I love you" dan daga idonta tayi sai ganin su Ummi na damuwan su tayi, Ashphert ma hankalinta bayi kansu kafin ta amsa masa "I love you too" she said that flatly hakan ya bashi dariya "Ummi na wajen ne?" Ya tambaya jin yanda ta amsa ah hankali "Eh, bye" tayi saurin katse sa jin the pain in her heart is becoming unbearable "Okay, Okayy bye" ya fada sannan yayi hanging, Yesmin sai dariya take musu. Nurse ce tayi knocking nan suka ce ta shigo sannan tace wa Ummi Doctor nasan ganinta, hakan yasa tace toh ta fita, Maāmaa ma tashi tayi ta fita dan hado abinci "Ilhaam barinje, Mummy zan dawo anjima nabar Nihaal ah gida" Mummy tace "Sai kin dawo kiyi sauri halan tanata kuka ma" tace "She's with Munnirah, batayi kuka ba da ta kirani" shigowan da Aameer yayi ne ya katse maganan nasu "Babe ni zan koma gida nabar Nihaal" kallon mamaki ma ya mata "Saboda kinsha wani abu koh?" Girgiza kai tayi "Noo kasan anyi fitowan sauri but barinje" yace "Take care" da haka ya karaso cikin dakin Ashphert kuma ta fita yanda different couples sukazo, Najeeb da Asmah, Bilal da Billy, Abbas da sister'n sa Leemerh, Rafeeq da yazo shima duk suka gaisheta kowa ya tafi, shima Rafeeq daukan Yesmin yayi suka tafi saidai tace masa zata dawo anjima. Aameer dai na gefe sanin ba dadewa zasuyi ba yasa ya jira suka gama kafin ya karaso ya dauki Baby'n yanda Ilhaam ma ta tashi ta zauna "She is cute, just like-" Ilhaam tace "Me right?" Tayi cutting bey karasa ba, dariya yayi yace "Just like Anwaar" ya fada ganin dagaske kama da Anwaar Baby'n take, murmushi kawae tayi dan fa ita bata wani gane kaman nan "Are you happy?" Ta fada twisting her lips in pain "Yes" ya amsa giving the Baby some kisses "Forgive me Aameer, I judged you wrongly, you kept telling me kai baza kayi hakan intentionally b-" saurin rufe mata baki yayi Mummy na gefe kaman tayi kuka, ganin zata iya kuka ta tashi ta fita ya rage ah dakin daga Aameer sai Ilhaam "Kinsan Najeeb yayi resigning kuwa?" Yayi saurin chanja topic in "Oh why bey jira na haihu ba?" Murmushi yayi kafin yace "He promised to resign after the success of my case, and that Abbas yace ace miki he loves you" ya fada mata sakon Abbas ganin yazo bai fada mata da kanshi ba "And I love someone else" ta fada itama factly tana kokarin boye hawayenta "Is that someone me?" Ya tambaya saboda neman magana "It can never be you, nifa banisan fari" ta fada tana dariya while actually she is in pain "You are mean, Anwaar is light-skinned too" ya bata amsa hakan yasa ta girgiza kai "ka fi shi fari, kaifa fari ne shi kuma haske kawae yakeda" girgiza kai yayi jin shirmen Ilhaam "Are you okay?" Ya tambaya ganin lokaci guda kuma ta fara hawaye, kaman jira takeyi yayi magana tasa kuka "I need some strength and a word of encouragement Aameer, I can't do this alone" ta fada still tana kuka, hanunta ya rike gam jin yanda take kuka sosai ta bashi tausayi "You are not alone in this" ya fada ba tare da sanin ma akan miye take kuka ba "Oh kazo ne?" Ummi ta fada sannan ta karaso "Eh yanzu zuwa na Ummi" ya fada bayan ya sake hanun Ilhaam yasa hanun cikin gashin kansa, Ilhaam kuma ta fara share hawaye "Sannu Aya, yanzu haka Omar na hanya, and they will make sure you are fine" tunanin mey ya samu Ilhaam in ya fara "Ummi mey ke damunta?" Yayi saurin tambaya "Heartache and she is bleeding, jini bai tsaya ba, the birth affected her heart", "What?" Yayi exclaiming tare da tashi ya bada Baby wa Ummi yayi wajen Shareef, ya kamata su kira Anwaar koh 12am ne ya samu ya dawo, Ilhaam need him here.

💖💫RUDANI💖💫Where stories live. Discover now