💖💫RUDANI💖💫 11

265 49 19
                                    




*****
******
******
Zaune suke a palo kaman koh yaushe suna dan tadin da suka saba sai ga Aameer kaman daga sama ya shigo "Aammm-meeer!!" Ashphert ta fada cikin stammering voice da tayi using saboda mamaki, duk juyowa sukayi saidai da gaske Aameer in suka gani, ya kara girma sosai full figure na samarta ka dan raban su da Nigeria it's been 7yrs now, yana shigowa sukaga Aameen ya bayyana abayansa saidai ba Anwaar "You guys, what a surprise" Xeenerh ta fada, Ilhaam kam saboda mamaki ta kasa magana "Shine koh ku kira muzo muyi picking naku a airport" ta fada tana tana kallon su "You don't have to worry tunda gashi mun dawo lafiya" Aameer yace yana karasa shigowa dakin "Munnira" Ashphert ta kwalawa yarinyan Maa Laure kira "Kawo musu ruwa" toh tace "Ahh Ashphert munyi bakine?" Kallonta Ash tayi ta wani b'ata rai "Zaki kawo ruwanne koh zaki tsaya munafurci?", "Sorry mana ban taba ganinsu bane", "Su in ba damuwanki bane, saboda haka ki fita abunda ba ruwanki" tayi maganan cike da masifa "Who's she?" Aameen ya tambaya tare da wani b'ata fuska "Yarinyan Mama Laure ce fa" Xeenerh ta amsa shi "But we don't know her" Aameer yace "Nima bansan ku ba" Munnirah ta fada ba walwala tare da ajiye drinks a gabansu sai wani blushing takeyi "Munnirah they're our brothers ba bak'i bane, so you don't have to treat them politely, they're home" Ilhaam dasai a yanzu tayi magana ta fada "Ahh don't tell me Ilhaam?" Munnirah ta sake tambayan Ilhaam, girgiza kai Ilhaam tayi cikeda takaici kaman zatayi wa Munni karya "Baby let her be" Aameer yace da Ilhaam "Sai yanzu Allah yayi kikayi magana kenan?" Ya tambaya "Oho" tace kasa-kasa ashe ya jiyota, Ashphert ce ta kwashe da dariya tace "Mey hali" Xeenerh tace "Baya dainawa" nan suka sa dariya "So ina Anwaar?" Xeenerh ta tambaya ganin bata gansa ba "Xeenerh ki kwantar da hankalin ki he's fine in 2wks zai dawo" ya bata amsa, Ilhaam qwarai taji wani iri, she can't tell how she missed him amma jiji dakai bazai bari ta tambaya ba "Ilhaam I thought you will be the first to demand Anwaar's whereabout" Aameer yace da ita, smiling kawae tayi "Gashi Xeenerh ta tambaya ae" Munnirah kuwa tsayawa kallon su in adoration tayi, jira kawae takeyi dayan yazo "Oh su Ilhaam an girma hope kin daina fitina koh" Aameen ya tambaya yana dariya, bata amsa shiba sai cewa tayi "We missed you" saboda ita straight forward ce, in abu ya mata fada takeyi "We missed you more" Aameer ya amsa mishi "You guys have to rest" Ashphert ta fada a takaice, kallonta kawae yayi sannan yayi murmushi

Wani shakuwan da yafi na dane ya shiga tsakaninsu, duk sun zaga 'yan uwa abunda ya kama gidan su Mami, Sabeerah, Ateekah, Humainah, Abu, Mahfouz da Farouq duk sunje, Ilhaam kam ta kasa haquri saida ta yiwa su Aameer magana kan cewa tunda suka tafi basu neme suba, haquri ya bata shine suka dawo daidai "Toh meysa?" Ta sake tambayan dalili "Ilhaam to be sincere kinsan I can't lie to you" Kai ta gyad'a tana sauraren sa "Good, banida time in kaina kuma maganan gaskia ban fiye using phone ba, nafi yawan zama a club for pleasure then why the use of phone?" Kallon mamaki ta masa dan Aameer is becoming something else "Club fa kace Aameer?"  Tayi tambayan tana dake binsa da kallo "Eh what?" Ya tambaya saboda baiga munin abun ba "Su Yaa Abu sun hana fa, kasan akan zuwa birthdays ma samun matsala kake samu, basu so kuna kwana a waje balle kuma club" yace "I just can't help it Ilhaam" girgiza kai kawae tayi zata wuce ya rigo hanunta hakan yasa tadan bugu da kirjinshi tuni ta dago ido ta kalleshi tare da kokarin kwace hanunta, kamshin daya jini yasa shi lumshe ido "Aameer let go of me" bude ido yayi amma yaki saketa saida yaji alamun an shigo nan ya juya domin ganin waye tare da saketa "Uhm I'm sorry" sai kuma tasa kai zata juya kamar munapuka "Teemerh waitt" Ilhaam tayi saurin tsaidata, daki Ilhaam ta jata a yayinda Aameer yaketa kallonta, Player yayi sabuwar kamu fa "Keee" ya kira Xeenerh ganin tana saukowa daga bene "Naam" Xeenerh ta juyo tare da karasowa yanda yake zaune "Yawwa nikam Aameer Ina Aameen?", "Yana that side kusa da BQ, nikam miye 2 days tsakaninki dashi ne?" Tunanin karyan da zata mishi ta fara dan haka kawae bazata fad'a masa personal life nata ba "Kun bar BQ ne?" Ta tamabya tare da kin amsa nasa tambayan "Xeenerh you are funny, kinsan dalilin dayasa that time muka yarda da zaman bq? Saboda we are not staying long, school zamu and yanzu mun dawo kikeso mu zauna ah bq? Girl you must be mad, chan karshen gida fa" kallonsa tayi kawae batace komai ba, tasan yanzu tsaf zai iya barin gidan Baa ma saboda he is financially stable, koh ah da Aameer inda za'a raba gado yanada gidaje balle yanzu da yake daga mansions "So tell me, Miye tsakanin ki da Captain?" Ya sake tan dan bai manta ba "Bakomai" ta masa karya "Tell me" ya bukaceta dan yasan karya take "Ban gane ba, why should I tell you Aameen fa dan uwane koh ka mantane?" Smirking yayi yace "Gaskia na manta kam tunda ba ciki daya kuka fito ba" ya bata amsa ba tare da nuna damuwa ba "In kuma iskanci kikeso ki fara a gidan nan you better tell me saboda we don't have a room for you, bamu ajiye 'yan iska agida" hararansa tayi ganin yana maganan bayi kallonta "Kane fa babban dan iska kana fadamun magana, kawae fa asiri nake rufa maka Aameer" ta fada kasa-kasa yanda baxai jiba, kuma taci sa'a bai jin ba sunanshi da ta kira karshe kawae yaji "Xeenerh ni sa'anki ne?" Ya wani b'ata rai "Ni bance ba" ta fada kaman wanda akasa dole "Then tell me meke tsakanin ku?" Ya sake tambaya for the third time "We're dating and nothing else" ta fada sincerely "Uhm I see since when?" Ha'an "Aa Aameer you have to respect my privacy"
"Okay I understand, naga wacce ma ta wuce tare da Ilhaam yanzu wannan friend nata what's that her name??" Ya fad'a yana san tuna sunan nata, yana fada ta gane dan kuwa Teemerh ce saboda taga wuce wansu "Teemerh ce" ta bashi amsa ah takaice "Eh ita Fatima koh?"
"Eh" ta amsa ba tare da sanin dalilin sa na tambaya ba "I need her digits"
"Kai nikam Aameer gaskia bazaka zubar mana da mutunci ba, gashi dama tunda kuka dawo ta ishe Ilhaam da maganan ku, inda ma aurenta zakayi da sauki kwana nawa ne kayi dumping nata?" Ta fad A'a still tana kad'a mai alamun bazata bada ba "Ba dai ruwanki saboda kinga ta fiki kyau" ya fada dan ya bata haushi ae kuwa taji "Ni wlh kasan koh makaho yasan Teemerh bata fini kyau ba" harda murgud'a baki "Ta fiki mana, kina ganin yarinya Shuwa da ita" ya fada yana ya kara bata mata rai "Aameer half-caste ce, she is a Kanuri girl saboda Babanta Kanuri ne her mother is the Shuwa you are talking about, kuma nidai ka daina cewan ta fini kyau, kana gani na 'yar fara" dariya sosai ya fara ganin yanda Xeenerh taji haushi take masa bayani "Xeenerh, itama fara ce fa" ya fada yana dariya, kallonsa tayi batace komai ba dan yanzu kam ta gane tsokana yakeyi "That aside digits nata fa? In baza ki ban ba inta fito zan tambaye ta da kaina" b'ata ta cigaba dayi "Nikam Aameer karka tambayeta wlh kunajin tsoron Allah fa, kunada qanne mata kuma gamu, in anyi breaking heart in daya daga cikin mu dadi zai maka koh Aameer?"
"Ke ni kimun shiru, I believe duk wanda akayi breaking heart nashi shi ya zaba" yayi maganan har ransa "Aw haka kace koh? nidai bazan baka number'n Teemerh ba, ranar fa kace mun ka fara catching feelings wa Ashphert yanzu kazo ka canza" ta fada kaman she has no idea akan zancen "No ban chanza ba, I'm waiting for the perfect time, believe me Xeenerh auren Ashphert nakeson yi" saurin kallon sa tayi jin ya ambaci aure "Aww" ta danyi tsalle "Wa yaga yau kace zakayi aure", "Eh for sure zanyi mana ammah Ashphert in taku ne akwae rainin hankali" ya fada harda yin karamin tsaki dan ba laifi tana bashi wahala "Yanda akasan mata kenan ae, ce mata zanyi ta baka wuya" "Nifa ban aikeki kije kice mata na damu da ita ba kin gane koh?" Yayi maganan in a serious tone "Eh nagane" ta basa amsa
"Toh ban digits na Teemerh" Daukan wayanta tayi ta zayyana masa

Ilhaam's Room...

"Ilhaam nikam shine Aameer naku koh?" Ilhaam tace "Eh shine meya faru?"
"Ya hadu, Ya Allah he's handsome, naga yafi Aameen shiga mutane"
"Ae Aameen girman kai na damunsa" Ilhaam ta fada ah takaice "Ina dayan Anwaar?"
"Oh Anwaar bai dawo ba tukunna amma soon, da lokacin dawowansu sunce in 2 weeks zai dawo yanzu kinga har 1 months 2wks muke ciki"
"Ilhaam ki hadani dashi mana koh Aameer dan nasan Aameen kam ba kula ni zaiyi ba, I  wanted to be Mrs Albaaz, nifa na dade da fara san Anwaar nakun nan, im just waiting for the perfect time" ita dai Ilhaam batace mata komai ba "So wanne zaki bani?" Tace "Koh daya bazan baki ba" ta fad'a hankali kwance "Im serious Ilhaam", "Like karki damu Teemerh, zan iya miki convincing Aameer amman banda Aameen dan yanada taurin kai", "Thanks babe" ta fada sannan tayi hugging Ilhaam "But where is that your boyfriend? Kun rabu ne? Ilhaam ta tambayeta "Mahmoud wai?" Teemerh ta tambaya dan ta manta sanda ta sashi ah ido "Eh shifa" Ilhaam ta amsa "Barshi ni yanzu wani ne ya maqale mun" ta fada sincerely "Who is the lucky guy?" Ilhaam ta tambaya "Najeeb, it's been a while yanzu yake ta bina", "Girl give him a chance" tace "I will marry only one of your brothers" ta fada tana jin dadin abunda ta fada "Be sincere with me Teemerh, wa kikeso ha cikin su?" Ta sake tambayan ta dan tabbatarwa, kallonta Teemerh tayi batace komai ba dan ita idonta akan Anwaar yake kuma bazata fadawa Ilhaam ba sai ta cika burinta, jin tayi shiru Ilhaam tace, I will like to meet this your Najeeb, zan kara basa haquri ya cigaba da trying" dan dariyan rainin hankali Teemerh tayi sannan ta jawo wayanta dake gefe "Ni banda pic nasa amma naga yasa ah profile nasa, so lemme check" cikin sa'a kuwa tana dubawa ta gani nan ta nunawa Ilhaam "Toh miye banbancin sa da brothers in nawa?" Dan ita bataga dalilin da zaisa Teemerh taki Najeeb ba, gashi so calm koh hoton ma "Ae bazaki gani ba" nan Teemerh ta fauce wayanta Ilhaam sai dariya take mata "Ba kince mun zaki raka Mummy wani waje ba?"
"Eh haka fa, kinga na samu tadi har na manta, lemme get going" da haka sukayi sallama

Teemerh na komawa taga motan Najeeb cikin compound nasu, dan karamin tsaki taja sannan ta sallami Driver'n gidansu Ilhaam ta karasa, yana cikin mota da gani bey dade da zuwa ba, budewa tayi ta shiga koh sallama babu hakan yasa ya d'ago ya kalleta "Are you out?"
"Eh yanzu na dawo" ta fada ah takaice
"Girl I've a new girlfriend" ya fada sincerely "But I can't stop loving you" ya sake fada "Guy, this is an obsession, you better stick to your current girlfriend" dan murmushi yayi kafin yace "Baza ki tambayi koh wacece ba?" Shiru tayi daga farko kafin yace "Who is she?" Yace "She is Ashphert, Ashphert Albaaz" ya bata amsa sincerely, saurin kallon sa Teemerh tayi jin sunan daya ambata "Like seriously?" Ta sake tambaya "How can I lie to you? Amma fa I don't think she is really into me, kaman akwae wanda takeso" tsayawa kallonsa Teemerh tayi dan tasan Ashphert da rainin hankali dama "I don't think tana sanka, but I will confirm" tayi assuring nasa
"You better do, I will get going"
"Bye" ta fada sannan ta fita ah motan shi kuma yabar compound in, shiga ciki tayi hankalinta kwance, tasan tana san Najeeb amam ba sosai ba, ita Anwaar takeso dan Ahmad ma yasani kuma yana supporting nata.


#RDN!

💖💫RUDANI💖💫Where stories live. Discover now