💖💫RUDANI💖💫 84

50 23 62
                                    






Jiki na b'ari tace "An-w-Anwaaaarr" duk ta daburce dan yanzu kam ta gama ganin yanda ran Anwaar ya baci, tasan yaji komai, ah hankali tayi risking karasawa kusa dashi "Wlh Anwaar duk ba laifi na bane, you tr-ust me righ-?" Bata karasa cewa right in ba Anwaar ya dauketa da wani gigitaccan, ihu tasa hakan yasa Munnirah fitowa da sauri, ganin haka ya kama hanunta ya jata sama zuwa daki yasa lock, Munnirah ita kanta tsoro take ganin yanayin Anwaar yasa tun wuri ta fara kuka. Suna shiga daki ya sake ba Teemerh wasu slaps in dan saida ya mata rikiceccen mari guda 4, irin trusting yarinyan nan da yayi ashe da ita Ahmad ke hada baki suna duk abunda suka ga dama wa Ilhaam "Anwaar am sorry, Allah bazan kara ba" haushi ta sake basa, belt in jikinsa ya cire, wajen karfen ya fara shata mata, ba abunda ta iya sai ihu tana rokansa, kafa yasa ya nausheta ganin d'an dukan da yake mata amma ta ishesa da kuka "Ouchh" ta fada sannan ta rike baya, belt in ya sake zuba mata ae kuwa sai ah temple nata haka ya fara jini da sauri tasa hanu a fuskan tana cigaba da kuka, rasa wajen da zata rike guda daya ma tayi yanda koh ta ina Anwaar ke dukanta, gashi tana tashi yake sake binta da wasu slaps in da suke maidata kasa "Yaa Anwaar dan Allah kayi haquri" Munnirah dake k'ofa tana buga wa ta sake fada for the 1000th time amma koh kulata baiyi ba, gani yayi kaman karfin belt in ma ya ragu, da sauri ya yar Teemerh sai nishi take ta zata an gama kenan, wajen TV ya karasa ya ciro wasu connected cables ya hade su waje daya ya fara third round, jikin Teemerh yanda yake farin nan haka duk ya fashe, wani wajen ya fara jini wani wajen ya kumbura sosai kaman ana tabawa jini zai fito, ba abunda yake ba Anwaar haushi kaman siding Ahmad da Fatima tayi suna mugunta tare, kuma wae har Ahmad yanzu yayi repenting ita tana cewa cikin jikin Ilhaam takeso ta zubar bayan tasan yanda dakyar Ilhaam ta samu cikin, zama yayi kan slipper chair bawae dan ya gaji ba, ya barta tana kan kuka "Now tell me" ya fada a tsawa ce hakan tasa ta dago tana nishi ta kallesa koh magana ta kasa dan numfashinta wani sama-sama yakeyi "Will you shut this your mouth and respond to me?" Ya sake mata tsawa, kasa yin shiru tayi tana rike fuskan ta "Mey Ilhaam ta tsare miki a duk zama na dake? Most importantly mey cikin jikinta ya miki?" Tasan Anwaar kusan kullum yana bata rai dan ya maidasa sana'a amma yau yafi na kullum, and the bitterness he carries in his tongue is a real one, saurin girgiza kai tayi ganin ya sake tashi, shi gani yake Allah Fatima ba buguwa tayi ba tunda zai mata magana ta tsaya kallon sa tana kuka "Don't please, Allah bazan sake ba, baka ganin yanda duk jikina yayi?" Side smile yayi kafin ya cigaba da dukanta, bazai bar dukanta ba kuma sai yaji yayi magana bata amsa straight ba "Zan fada, zanyi magana wlh" ta fada a wahale, barin dukanta yayi ya dagota wajen yanda take kwance, shi bayi ma san jin muryan Fatima kuma, rikon da yayi mata har kashin hanunta sun fara kara "Don't break my bones" ta fada tana nishi, ga sleeping dress in dake jikinta har ya fara fita hayyacin sa saboda karfen belt "How could you Fatima? It has been you all this while? I just can't believe your guts, wani irin wasa da munapurci kika mun haka? Are you for real? Kinsan cikin dake jikin Ilhaam nawa ne kuma kike so ki kashe? D'an nawa? Fatima mey muka tsare miki haka?" Ya tambaya da mamaki, Teemerh na gefe na nishi, ganin ya ajiye cable in zai dau belt tasa ihu "Komai ma Ilhaam ta mun ae, kafi sonta Anwaar, komai Ilhaam tayi praising kake unlike me, komai na Ilhaam so kakeyi and you are ready to-" shiru tayi taja numfashinta kafin ta cigaba "Anwaar kaifa so kakeyi ka sadaukar da rayuwanka ma saboda Ilhaam, amma ka tab'a tunani akaina? Duk sanka ne yajamun wannan, I love you so much Anwa-" Bata karasa ba ya dauketa da wani rikiceccen marin "So it's all been you these while, duk kalan makiricin da kika shuka har kika fitar da Ilhaam daga d'akinta bey isheki ba har sai kinyi tunanin Ahmad ya aureta ya rabata dani? Ashe haukan naki har ya kai stage d'in da zaki iya yin kisan kai? D'ana fa kikeson ki kashe Fatima. Kuma a haka kike cewa kina so na? You're insane Fatima, na tsani duk wani mey sanki Fatima" saurin girgiza kai ta fara "Anwaar dan Allah kar kace haka, bazan iya rayuwa ba kai ba, a shirye nake da in hallaka duk wanin da yake da shirin shiga tsakani na da kai" zuciya ne ya d'ibesa ya shiga sake yin ball da ita a wajen sai ihu takeyi, belt in ya shiga sake zuba mata dan conversation in da sukayi ba karamin bata masa rai yayi ba. Dan banza duka Anwaar ya sake mata kaman an aiko sa koh irin ya samu jakan nan mana, saida yaga ta fara amai numfashin nata dagaske daukewa ya fara kafin ya bari, tunda uwarta ta haifeta kuwa ba wanda ya tab'a mata irin wannan duka, toh wa ma ya isa ya daketa haka ne kam "Fatima you're never sorry and I swear to you, you must pay for this, you must pay for everything you've put Ilhaam go through and I don't care if it costs you your life, yana kaiwa nan ya fita, ah kofan yaga Munnirah dake faman zandama ihu, mari masu kyau guda biyu ya bata hakan yasata saurin rufe bakin ta rike fuska, key ya koma ya zare sannan ya wuce d'akinsa ya tattara spare keys na gidan ya sa ah aljihunsa, tunawa yayi da wayanta hakan yasa ya sake komawa ya bude dakin nata, tana wajen daya barta tana nishi dakyar, ya gama neman sa bai samu ba kafin ya sake rufeta ciki ya sauka palon kasa, nan yaga wayan yanda ta yar dazu, dauka yayi ya fita a gidan gabadaya dan yasha iska, ya rufeta ne saboda kar ma ta kira azo ah ceceta dan kuwa zai koma ya sake mata wani sabon dukan, wannan ae ba duka ya mata ba wasan yara ya mata tunda har yanzu za'a iya gane kammanin ta..!

💖💫RUDANI💖💫Där berättelser lever. Upptäck nu