💖💫RUDANI💖💫 49

107 23 56
                                    


A peaceful day at the Albaaz mansion, anyi maganan business kowa ya tafi damuwan sa banda Teemerh dake bi tana zaga wajen da she knows she's not welcome, da haka taje ta samu Anwaar dake zaune da Humainah, da gani dai fada take masa, tana ganin Teemerh ma ta tashi abunta "Ga matan ka, ni zan wuce" yace "Tam, za'a kiyaye" nan Teemerh ta matsa mata ta wuce ita kuma tayi ciki "Mr. Right, yaushe zamu koma?" Ta zauna kusa dashi "Ki koma duk lokacin da kikeso, zan wuce clinic daga nan, ina Ilhaam?" Ya tambaya, dan bai ganta ba "Erm.. Ilhaam fa tana tare da Aameer tun dazu" she can't say the exact expression dake fuskan Anwaar bayan ta fadi wannan maganan dan yakan yi wuya kayi reading expression nasa, but one thing for sure is bayisan Ilhaam tare da Aameer, and Anwaar's thinking is why does it have to be Aameer? Kullum ita Ilhaam batada abokin magana da sai Aameer? "You can go" ya sallameta ganin batada niyyan tashi "I am sick and can't think of making a meal for us today" kallonta yayi baice komai ba, ganin haka itama bata sake magana ba ta tashi tasan ta cigaba da zama tsaf sai sunyi fada, zaman sa wajen ya cigaba da yi kafin Ilhaam tazo kaman an aikota "Nace zamu tafi yanzu ne?" Kallonta yayi bai amsa ba, ganin haka ta karasa ciki "Nace-" kafin ta karasa ya tsaidata "Ni na kawo ku?" Girgiza kai tayi sanin zuwan Anwaar daban nasu daban "Mey kikeyi wajen Aameer?" Saurin nuna kanta tayi "Ni? Aameer?" Ta tambaya dan yau ita koh gaishe da Aameer batayi ba, yazo wajen da suke dazu dai amma wajen Yaa Sabeerah yaje "Distance yourself from him, you are married" ya fahimtar da ita "Bazai sake faruwa ba" kawae ta karbi laifin, suna zaune ba wanda ya yiwa kowa magana Xeenerh ta shigo "I am sorry, I don't mean to" ta fada ganin su tare "You did nothing wrong Xeenerh, mey ya faru?" Anwaar ya tambaya "Aameer fell at the gym" saurin tashi Ilhaam tayi jin abunda Xeenerh ta fada, da sauri kuma ta sake zama kafin Anwaar yayi fada, ganin ya tashi ya fita ne suka bi bayansa da Xeenerh, yana daki ah zaune dan he's feeling better, shifa lafiyan sa qlau yake cewa "Doctor Anwaar is not the only Doctor, I can change you anytime I want" ya fada jin Anwaar zai fara sa masa rules on what to and not to do, kaman ance ya cire wrist watch in ya kama cirewa hakan yasa Anwaar kallon wrist nasa "Aameer, stay away from my wife, and this tattoo, kaje ah ciresa" shi dariya ma ya basa "Abunda yake jikina kake cewan na cire? It can never be possible" ya fada masa gaskia, bai amsa ba ya tsaya amsa waya, it was Shareef and wanted them to meet "Later pls, we are kind of busy right now" yace "See you then" death glares ya sending wa Aameer kafin ya fita, yana fita Ilhaam da Xeenerh suka shiga "How are you doing?" Yace "Doing and feeling much better" ya fada dan kar ta sake ce wani abu, "Kai su Yaa suka tura Morocco this time around ba? So how can you go if you keep on-" Ilhaam bata karasa ba Xeenerh ta interrupting "Yaa Aameer dama baka san zuwa ne koh?" Girgiza kai yayi "Guys, I am absolutely feeling better, and don't worry zanje koh zaku rakani ne?" Ya tambaya hakan yasa su dan murmushi "You shouted at my Ash earlier, alhakin ta ne ya kama ka" Ilhaam ta murguda masa baki dan dazu kuka tsakani da Allah Ashphert tayi dan Aameer ya nuna mata iya kanta, kuma duk wae akan Teemerh, taya za'ayi taso Teemerh bayan duk wani farin cikin su ita ke wargazawa, she started with Ilhaam, yanzu kuma ta dawo kanta tana neman hadata da mijinta "Bataji" ya amsa mata, zatayi magana taga Anwaar ya dawo yasa tayi shiru "Ilhaam kizo ki koma gida. Fatima is sick and you will be the one to cook something for her" rasa mey ma zatace tayi ta kalli Xeenerh, nan ta mata alama da tace toh "Bazan yi ba" ta fadi abunda ke ranta dan ana zaune qlau she's not becoming Teemerh's maid, ita yanzu ae bata isa ma tace bata iya girki ba, tayi learning the hard way har Yaa Ateekah tace zata samo maid tace ta bari kawae, haka kawae Teemerh ta tashi rashin san aikin ta sai tace wa Anwaar batada lafiya sai yace Ilhaam tayi, kuma ae yanzu ta ganta lafiyanta lau "Kika ce mene?" Ya tambaya dan tabbatar da abunda kunnen sa yaji, maimaita wa kuwa tayi "Kar kiyi, I will be the one to" yana fada ya fita Xeenerh ta bishi da sauri "Yaa Anwaar" ta tsaida sa "Don't try defending Ilhaam" tace "I am not here to back her, amma abun yayi yawa" ta fada mishi gaskia hakan yasa ya tsaya kallon ta "Kana cikin hankalin ka kuwa?" Mamaki sosai maganan Xeenerh ya bashi, shknn he has no right na yiwa Ilhaam fada sai ace wai he's not in his senses "Banida hankali kike nufi?" Saurin girgiza kai tayi "Amma Ilhaam ce zatayi wa Teemerh abinci saboda batada lafiya? Kasan dai basu shiri".... "I want peace, it's a must for both of them" dan karasawa wajen sa tayi "Kai kana san Ilhaam kuwa yanzu?" He was shocked by Xeenerh's question, how could she say that? "I love her and will continue to" yayi assuring nata "It isn't paying" girgiza kai yayi ya wuce jin abunda ta fada, in bey so Ilhaam ba wa zai so?

💖💫RUDANI💖💫Where stories live. Discover now