💖💫RUDANI💖💫 67

67 24 72
                                    


MAIDUGURI

Gidan Ammaah suka wuce yanda Najeeb da Asmah sukaje dauko Malami. Ilhaam is sleeping dan bacci kadai ke rage mata ciwo, har basu so ta tashi dan ta tashi kuka ne kawae, Anwaar tun jiya yake kiranta bata dauka, ya kira Xeenerh tace masa tayi bacci lokacin, ya kirata da safe bata dauka ba kuma bata kirasa ba, hankalinsa ya tashi sosai dan ya kira Yaa Humainah ma bata wani basa amsa mey kama kai ba "Wlh indai ya tabbata asiri akawa Ilhaam bazan bari abun ya tafi a banza ba, just see how she is suffering" Sabeerah ta fada tana sake share hawaye, Ammaah ma na daga gefe tana tunanin toh mey Ilhaam tayi ma da zata samu hukunci haka "It is possible asirin aka mata ae, zama da kishiya ba dadi" Ashphert ta fada tana kallon Teemerh, batace komai ba ta tashi tana kuka tabar wajen, ita ba tausayin Ilhaam ne ya shiga ranta ba, tunanin hukuncin da zata samu in an gano ta take, tunda Ashphert ta fadi wannan magana tasa musu kokonton Teemerh ah ransu, an dade ae daman anace ga abunda mahaifiyarta takeyi amma mey Ilhaam ta musu? Yesmin na gefe taga Anwaar na kiranta nan ta tashi ta fita "Hi" ta amsa da muryan kuka, how innocent Yesmin sound kuma Fatima tace wai Yesmin ta daketa how? Barin tunanin yayi ya tambayi abunda zai amfane sa "I can't reach Ilhaam, any impression?" Ya tambaya ah nitse, kafin tayi magana ta fara kuka "Yess calm down please" yayi pleading "We are in Maiduguri right now, Ilhaam is sick kuma wai it's black magic", "Innalillahi wainna ilaihi rajiun" Anwaar said, shi jiya ya kasa bacci daman ashe Ilhaam is here sick, but maybe they misunderstood it saboda Ilhaam dama batada lafiya koh dai an fada mata wani abunne "Did someone said something to her?" Ya daure dai ya tambaya "Aa, I have no idea kawae dai nasan koh jiya a asibiti ta kwana" yace "Just make sure Ilhaam is fine Yesmin, I will be coming to Maiduguri" daga ido tayi ta kalli sama "But the weather Anwaar" yace "Koh zuwa anjima, but it's a must even if it'd be by land" kashe wayan tayi ganin su Najeeb sun dawo ta shiga ciki ta sanar musu, bada dadewa ba sai gasu sun shigo, bayan gaisuwa aka dauko Ilhaam dake bacci aka sata kan sofa. Ruwan zamzam ya ciro yayi addu'ioi ciki kafin yace ah tashi Ilhaam, ah hankali Ammaah ta fara tashin ta, ihu tasa ta rike ciki nan ya bada ruwan ah bata, Ammaah ce ta karba ta rike ta ah hankali tasa mata ah baki amma da ikon Allah Ilhaam taki sha ta zubar "Kisha" Mummy ta fada ah hankali, saurin girgiza kai Ilhaam tayi tana rike different parts of her body, tana dai jin suna magana amma she can't say gasu, takan bude ido amma bata ganin abunda ke faruwa yasa ma tabar budewa, hulan dake kanta Ammaah ta zame ta juye mata ruwan akai kawae tasa ihu ta koma ta kwanta, girgiza kai Malam yayi "Ya tabbata asiri aka mata" Malam na fada duk suka juya kallon sa "Eh ya tabbata, in ba zaku damu ba abar mutane biyu sauran su bamu waje" Ammaah da Sabeerah aka bari sauran suka chanja waje "Za'ayi mata Ruqya kuma da yardan Allah komai zaizo da sauki", "Shknn, ayi duk abunda yake akwae amma zamu so sanin wanda yake da sa hanu, koh Ammaah?" Sabeerah ta tambayi Ammaah data amsa dakai "Bani zan fada ba dan zai bayyana kansa" bata rai tayi dan jira takeyi kawae ace Fatima sai ta tabbatar ta gane kurenta. Baice komai ba yayi Bismillahir Rahmanir Raheem ya fara karatu.



Suna zaune dan kowa da abunda ke ransa, Ashphert na kan waya da Aameen telling him ae asiri akayi wa Ilhaam gasu a Maiduguri, tanayi kuma tana kallon Teemerh "I and Anwaar will be coming over In Shaa Allah but Aameer is kind of busy" ita bata damu Aameer yazo koh kar yazo ba, abunda ta damu dashi kawae shine Anwaar yazo koh zai tabbatar Teemerh ba mutuniyar kirki bace "Looking forward to seeing you" ta fada kafin tayi cutting tana kallon Teemerh da tayi shiru sai shatin bulalan da Yesmin ta mata jiya, she deserved not what Yesmin did to her? Nah she deserves it more than anyone else, Teemerh batasan ganin mutane suna farin ciki toh akan mey ita za'a nema mata farin ciki? "Toh wae miye abun burgewa wajen cutar da wani?" Asmah ta fada dan ita barta da shegen kishi dasan girma amma maganan asiri bata taba ba kuma da yardan Allah bazata yisa ba "Behave yourselves, and don't accuse someone wrongly dan Allah" Maāmaa tasa baki hakan yasa su yin shiru banda Yesmin dake waya da Billy telling her suna Maiduguri gidan Ammaah, Billy da dawowan su daga school kenan suka yanke shawaran zuwa wajen Ammaah suma. Shigowa sukayi a nitse ta kofan palon dasu Mummy ke zaune dan wancan dasu Ammaah ke ciki an rufesa, Yesmin told Leemerh that yesterday Aameer and his family were at Katsina with them to fa ta zata tare suka zo shiyasa ta shigo da sauri saidai a nitse "Ke kina abu ah hankali fa, come in and greet them all" Maāmaa ta fada hakan yasa su gaishe su, sama-sama aka amsa gaisuwan dan kowa hankalin sa na wajen Ilhaam "Ina Aameer?" Ita Leemerh da batasan zaman tashin hankali ake a wajen ba ta tambaya "Ga matan sa dai" Yesmin ta nuna mata Ash, eh ae ita tasan ta dan tana ganin yana posting pictures nasu, toh ita Aameer ta kesan gani ba matan sa ba, kallonta Ashphert tayi saidai ba bata rai tayi ba, in Leemerh budurwan Aameer nema ae ba yanda ta iya amma zata tsaya taga tanada hankali koh batada, in ya tabbata batada hankali sai tayi maganin su duka, Teemerh batace komai ba ta tashi, ganin haka Yesmin ta bita Billy ma tabi bayan su "Ke" ta fada bayan ta juya ta tabbatar ba kowa wajen, tasan hala Najeeb ma ya tafi gida abunsa toh ae ita farin ciki tayi, juyowa Teemerh tayi zatayi rashin kunya ganin Yesmin tayi shiru, ta rasa meyasa Anwaar bayi ganin laifin yarinyan nan, toh ae in kuwa Yesmin ta auri Anwaar tasan komai ya hada su bazai ga laifin Yesmin ba "Miye kuma?" Ta fada tana bata rai, Leemerh ma ganin sun fito ta biyo su "Thank God you all are here, it's time to reveal the biggest of secret" tsaki Teemerh tayi ta wuce abunta, Yesmin batace komai ba ta basu labarin zuwan su Ilhaam Katsina gashi yanzu dalilin rashin lafiyanta sukazo Maiduguri, harda cewa Ilhaam er uwan sune kuma Teemerh ta aure mata miji, kuma ita ta rabata da Najeeb dama "Shine dan rashin kunya kina mata magana ta kad'a miki kai ta wuce?" Biting finger Yesmin tayi dan a duniya in Billy tayi magana toh ya zauna, mugun zugata takeyi ita kuma ta hau ta zauna, they don't care whether Ilhaam is their cousin or not, they are not attached to her saboda haka su zafin abunda Teemerh ta yiwa Yesmin sukaji "Zataci uwarta" Leemerh ta fada tayi saurin bin bayan Teemerh Billy ma ta bita da gudu, ita Yesmin ta huce haushin ta jiya dan sau daya take abu ya wuce amma maganan da Billy tayi taji ae Teemerh ta gama cutan ta kawae ta bisu "Teemerh tsaya" Billy ta fada hakan yasa Teemerh tsayawa "Yawwa you dated Yaa Najeeb right?" Wani juya ido tayi "Anyi dating nasa kuma anyi ditching nasa an auri wani" ta fada cikeda gadara da nuna isa, su damuwan su guda daya shine yanda take wani magana da gadara, toh wa zata gwada wa iskanci "En uwan nawa ke magana kina maida musu san ranki?" Yesmin ta sako baki, shiru tayi jin Yesmin tayi magana, ita fa bawae tsoron Yesmin in bane kawae dai ta lura yarinyan ta fita bariki ne tunda har Yayanta zai mareta ta rama "I am not ready for any of your troubles" kawae ta tura Billy zata wuce Leemerh ta riketa "Sakeni" tayi karfin halin fada dan damuwan dake kanta yanzu yafi na kowa yawa, dauketa da mari Yesmin tayi "4, sauran guda daya" kuka ta fara saboda unexpected slap ne, ganin abun Yesmin ya fara mata yawa ta daga hanu zata rama Billy ta rike suka mata shegen duka aka barta da kuka, Yesmin na gefe na sympathizing Teemerh dan dama tasan Billy akanta ba abunda baza tayi ba "Gobe in ance ki sake sa ido kan wani sai kiyi ae" Leemerh ta fada kafin duk suka wuce, kasa tashi tayi ma dan ba karya ta daku, ita ta rasa mey ta musu, just like how she and Habeey hates Ilhaam ta lura haka wannan Yesmin ta tsaneta, koh jiya da tacewa Anwaar Yesmin ta daketa tasan bai yarda ba daga yanda ya amsa, cewa kawae yayi 'Yesmin is a peaceful human' wato abunda take wa Ilhaam ne ya fara dawowa kanta, ai kuwa ba bari zatayi yayi nisa ba dan ae ita bata taba dukan Ilhaam ba, haka kawae suyita dukanta, kukanta ta zauna ta fara kafin hango Najeeb ta kara volume ta fada mishi karya da gaskiya, it's not like he loves Teemerh now Aa, Teemerh is one of their guest kuma ya kamata ayi mata mutunci bawae suyita fada da ita ba, haquri ya bata kafin ya nemo belt nasa mey kauri ya fara neman su, basu gidan Ammaah dansu koma gida abunsu, suna dakin Billy dan har sun manta da wata wae Teemerh kawae ya shiga, Yesmin na ganin sa ta tashi da sauri ta matsa "Allah Najeeb ka dakeni sai ka kwana ah Jail" ta fada da full confidence nata "Kinsan da haka kukaci mutuncin er mutane?" Ae bai jira komai ba ya zuba mata daya, ganin ta fara kuka ya karasa wajen su Bilqis ya musu shegen duka, tare da musu warning cewan gobe suka sake ganin baqo su sake in basuda hankali, bai sake kula Yesmin ba ya fita abunsa "Allah sai yasa ka musu" ta fada da karfi tasa lock wa kofan, sarai Teemerh tace masa harda Yesmin aka daketa, Yesmin inne bazai daka ba, shi gani yake haryanzu bai wanke laifin sa wajenta ba "Allah zai saka muku, ita kuma sauran ta one slap, koh ba komai ae ba'a gabanta ya muku ba balle ranta yayi fari" tayi comforting nasu, sunsan ba ampanin fadawa Mummy dan ita in Najeeb yayi hukunci toh hukuncin yayi yasa suka share hawayen nasu da niyyan komawa wajen Ammaah.

💖💫RUDANI💖💫On viuen les histories. Descobreix ara