💖💫RUDANI💖💫 58

89 23 40
                                    


"Shine kuma yazo kibari ya shigo? Meyasa bazaki ce ya koma yanda ya fito ba?" ya fada rai bace dan he's not supporting that, akan wani dalili Anwaar zai mari Ilhaam "Dr. Kayi haquri amma yanzu bai dace yazo wajen matanshi mu koreshi ba, ya fimu iko da ita" ta fahimtar dashi "Oh no, how do I explain this to you? Yaran nan basuda hankali, can you imagine Aameer ya saki Ashphert?"... "Innalillahi wa'ina ilaihi rajioun" kawae ta iya furtawa "Yanxu idan Ilhaam ta koma rashin kunya zata yi mishi dan ya saketa itama tunda kince ta fara ce batasan auren kuma, ba hankali suke dashi ba saketa zaiyi" ya fada da takaicin abun "Toh Dr kannenku suna shan wani abu ne?" Yace "Miye wa' innan yaran baza susha bama" yana fadan haka ya tashi yayi palon Aisha, Anwaar na zaune Aareef harya fara bacci ajikinsa, Aisha ce ta biyoshi da sauri ganin Aareef ya fara bacci ta karbesa taje shimfidashi "Anwaar ka tashi ka koma gida Ilhaam bazata bika ba" Farouq ya fada authoritatively "A'a Yaya, kar kace haka dan Allah, IIhaam matata ce l've rights over her" ya fada kanshi tsaye "Ni kuma banida iko akanka koh?" Sa hanu Anwaar yayi cikin gashin kanshi mey laushi tareda bazawa duk ya hargitsa shi, tsayawa kallon ikon Allah Farouq yayi, ganin haka Anwaar yace "Kana dashi" ya fada ah hankali "Toh ka koma gida Ilhaam bazata bika ba" Na sosai yakejin maganan Farouq na ratsa shi amma ya ya iya? "Baka jini bako?" Bata rai yayi kafin yace "Naji Yaya" tashi Farouq yayi ya bashi waje, kasa motsawa yayi sai muryan Aisha yaji "Anwaar kayi haquri ka tafi" ta zaune gefe dashi "Aunty bazan iya bacci ba, l regretted my actions akan Ilhaam but pls don't punish me this way" ya fara bada haquri "Bakasan auren Ashphert ya kare bako?" He was shocked for a moment "What?" Yayi exclaiming disblievingly dan bai sani ba "Gaskian kenan Anwaar, yanzu kasan ur wife can go to any length ganin nata ya kar-" ae bata karasa ba yace "Nooo, that will never happen Auntie, I will get going" nan ya tashi ya fita ranshi duk ba dadi


ENGR MAHFOUZ ALBAAZ RES.

Kaman yanda Mahfouz yace ta maimaita haka Ash ta zauna ta fara maida magana, suna hada ido da Aameer kuwa yake samun rabon sa "Mey kasha?" Mahfouz ya tambaya hakan yasa Aameer yayi saurin kallon Ashphert yana tunanin badai ce ma wannan mutumin yana shan sani abu tayi ba, this time ta kallesa amma bata harare sa saboda no way zatace Aameer nashan wani abu, he is the one she loves kuma burinta kawae ya maidata dakinta, shiru yayi saboda bazai iya masa karya ba "Ka dauki matan ka ku tafi, sai ka tabbatar ka maidata" Mahfouz ya fada dan ya lura da cewan Aameer shi yafi kowa iyawa ne, komai akace he tries defending himself, if this is how all Barristers behave toh ae da matsala "Na saki yarinyan nan sabo shi ya dace, ain't no way am taking her back, kayi haquri" ya fada kuma ya bata rai, tsayawa kallonsa Ashphert tayi, ya dade bai hade rai haka bafa "Toh miye dalilin ka na sakin nata?" Aameer yace "She deserved it, Ashphert bataji " kawae yabar maganan ah haka, he promised to never say anything again akanta saboda the blame will be hers, he rather carries all the blames than putting it on Ash, shiru Yaa Mahfouz yayi jin abunda Aameer yace "Toh an taba saki ba dalili Aameer?" Husnah ta tambaya da mamaki "Kibarshi, kaje zan neme ka" yana fada ya tashi, koh b'a fada ba sunsan ranshi ne ya baci, saurin binsa Husnah tayi leaving Ash and her ex husband "Bazan kara wani saki kan wanda nayi ba, kuma bazan dauke ki ba" ya fada ganin Ash na zaune out of words, kallonsa kawae ta tsaya yi from nowhere taji hawaye, saurin sharewa tayi ma kafin ya gani, she just realized that she was cursed to love this Aameer if not what is this "Yau koh mey aka sha oho" ta fada kawae dan shima ta bata masa rai, no way he's hurting her kuma ya tafi ah banza "Don't cross me, Prince- don't cross me Ashphert" yayi saurin gyarawa "I would like to see your worst Mr. Aameer" ta fada cikeda rashin kunya, girgiza kai yayi kawae dan yaga wannan yarinyan ta rantse saita haukata sa "Yaushe ne date in auren ka da Teemerh?" Geez, this girl is crossing him, ganin yana iya mata dan banzan duka ya tashi yayi wajen Yaa Mahfouz dan bada haquri. Koh da ya fito ba shi kadai ya fito ba, da one of Husnah's children- Hibbah ya fito, ita kuma Ash har lokacin tana zaune abunta, ganin ya zauna nema ta tashi yace ta zaune tare da ajiye Hibbah "Hibbah sweetheart 2 minutes please" Aameer ya fada hakan yasa tayi pecking nasa kafin ta wuce ta basu space "Bakiyi hankali ba kuma kike tunanin zan maidaki?" Tsayawa kallon sa tayi dan ta rasa daga ina wannan ya fito kuma, may be Yaa Mahfouz ya sake masa maganan maidata ne "Aameer koh ah mafarki kana tunanin zan koma gidan ka?" Gyad'a kai yayi "You love me" Ya amsa hakan yasa ta fara dariya "Ka bari nan da 3 months sai ka maimaita" ganin kallon da yake mata tace "Eh kabari nan da 3months in kaga banyi aure ba sai kace sanka nake" ta sake gyara zama, she now know why Aameer is treating her the way he wants, ta nuna tana sanshi shiyasa yake taking wannan advantage in, toh not any more dole ma ya gane tanada mahimmanci "Don't fool yourself" ya bata amsa "I don't want any troubles Aameer so please ka tashi ka tafi, zaka nemi da kanka wlh" tana fada ta tashi ya bita da kallo jin wai zai neme ta, NEVER. On Teemerh side kuwa saboda ita ta kawo rashin san zaman lafiya harda kiran Ilhaam, ganin Ilhaam taki dauka tayi messaging nata tana mata barka da barin gidan Anwaar, soon zai aiko mata da takardan saki, bayan Ilhaam ta karanta ta dau wayan Teemerh daya sake shigowa "Hi" Teemerh ta fada jin Ilhaam ta dauka "Miye kikeso kice mun? I don't have your time" Ilhaam ta fada "Kira nayi dan miki barka da barin gidan Anwaar and soon zai aiko miki da takardan sakin naki ma" ita Ilhaam dariya ma abun ya bata dan tafi kowa san Anwaar ya saketa "Kin riga kin fadi wannan, I saw your message, I thought wani abun kuma kike san cewa" jin Teemerh ta fara mata wasu shirme kawae ta kashe wayan ignoring messages na Anwaar ta kwanta, harta fara bacci taji ringing in waya, tsaki tayi tunawa da bata kashe dayan ba, har zata kashe taga Ashphert ce yasa tayi saurin dauka "I love Ash" ta fada kaman mara damuwa "I too love Ilhaam" ta amsa, qin adding Xeenerh tayi knowing her condition "Aameer ya sakeni" tayi breaking news in wa Ilhaam "For Geez sake?" Ta fada da sauri ta tashi ta zauna saboda mamaki, never in her wildest dream zatayi tunanin Aameer zai saki Ashphert, he loves the girl more than anything else "Yea but I love him regardless" tayi assuring Ilhaam "I will talk to him, sai ya maida ki, kar abubuwa su baci" Ash tace "Ilhaam he learned that I love him so much thinking I can't do with him, I want to prove him wrong" Ilhaam tace "Karki bi nasa Ash, you know how Aameer is but believe me he loves you as much as you do" nan fa Ash ta kad'a kai kaman Ilhaam na gabanta "Aa bazai yiyu bafa kice wa Anwaar wlh tun wuri Aameer ya aiko mun da saki uku na dan naji dazu Yaa Mahfouz na maganan maida aure toh bai yiyuwa, saboda er iskan matan Anwaar na rasa aurena fa" shiru Ilhaam tayi jin haka Ash ta maimaita "Toh nima gani gidan namu, shi Yayan naki mari na yayi gaban ita er iskan da kike fadan. Anwaar and Aameer are surely match made in hell" ta fada bitterly "Teemerh duniyan Allah, koh mey akasa masa ah abinci oho" Ilhaam tace "Daina zarginta, dama chan yanada niyya, shi baida hankali ne?" Tabe baki Ash tayi "Wai wajen Ummi kike?" Dariya ma taso ba Ilhaam, tasan Ummi ae zata mishi fada sosai sannan tace ayi haquri komai ya wuce ta koma, wai fa sanin da data mata kenan "Ina wajen Aunty Aisha nikam" ta bata amsa "Nifa so nake Teemerh taba guy in nan wahala, nan ne zai gane Teemerh is not a saint" Ashphert da tabar matsalanta ta tsallako na wata ta fada "Ash daga shi har ita damuwan su, I need a divorce"... "Sakin baida amfani Ilhaam, kuma Teemerh ya kamata a saka ba keba" ita Ilhaam auren ne bataso yasa tace "Naji, bacci na fara fa" ta mata wayo hakan yasa Ash bata haquri sukayi sallama

💖💫RUDANI💖💫Where stories live. Discover now