💖💫RUDANI💖💫 10

278 55 23
                                    


Anwaar's ROOM..

"Anwaar pls karka sake sa kanka a matsala dan Allah kaji" ta fada tare da riko hanunshi sai anan ya dago ido ya kalleta "Ilhaam nifa bazan koma Boyz Quarters ba, I just can't, upon all the parts dake gidan nan ah rasa ina za'a ce mu zauna sai Bq? Chan karshen gida?" Ya fada cikin calm voice nasa "Haba the world best brother toh for my sake kaji, it's for the being time, school fa zaku tafi" dan Anwaar yana mugun jin maganan Ilhaam, koh school dazasu ita tace tanaso ya karanta MBBS, she want's him to be a doctor kuma ya yarda zai karanta dan in badan ita ba being a doctor was NEVERRRRR his Ambition "Pls Anwaar mana" ta maimaita "Okay" kadai yace da ita tare da cire hanunshi daga rikon da tayi masa, nan ya dauki waya zai danna ta fauce "Game nakeso nayi" nan ta baje akan gadonshi tahau buga game hankali kwance, shiko baibi ta kanta ba yaja akwati ya fara zuba kayan closet nashi ciki, ajiye wayan tayi daga baya ta fara mishi tadin shirme tana bashi labarin Classmates nata da teachers da duk abubuwan dake faruwa, in abun ya bashi dariya smiling kawai yakeyi ya kada kai "Kaga Teemerh dasu Ashphert dukayi hating like hell tanada mutunci fah, sport house namu ne daya anan muka fara sabawa" ta fada da fara'an ta "Ilhaam ni fa surutun naki ya fara mun yawa yanzu" ya fada sincerely "Oh nagane kaima sun sa maka hating Teemerh a ranka koh?" Yace "Why should l hate her bayan I've never met her?" Ya fada sannan ya cigaba da abunda yakeyi "Toh nasani, amma ita ta sanka fa, ranan ma cewa tayi na gaisheka, kasan me tace?" Yace "No sai kin fada" "Cewa tayi ki gaishe mun da wannan cute brother naki, tana fada nagane kaine, amma nikam dariya taban saboda Yaa Mahfouz yace nice cutest na gidan nan" ta fada da very thrilled expression ah face nata, dariya sosai ta bashi nan tace "Toh miye na dariya ae na fika kyau" ta fada tana pouting mouth "Wai ni na isa na hada kaina dake ne daman?" Tace "Toh bakace ka yarda na fika ba" nan yace "Eh kin fini kyau is that okay?"
"Yea" ta amsa "Then hand my phone over to me" ya bukaceta, ba musu kuwa ta mika mishi wayan nashi

***
"Wae shirin me kikeyi ne Ilhaam?"
"Maa Laure qawatace zatazo kuma zamu fitane inta zo" ta bata amsan cikin nutsuwa "Okay Allah ya kare me za'a dafa mata?" Nan tace "Something delicious kawai" Maa Laure tace "Toh shikenan" karan kofan dataji ne ya maida kallonta wajen while Mama Laure tayi kitchen abunta, shigowa tayi ta zauna ah sanyaye "Ke Yayanki na nan ne?" Koh kallonta Ilhaam batayi ba "Im talking, Ilhaam Yayanki na nan?" Sai anan Ilhaam ta dago ido ta kalleta "Ashe kinsan sunan nawa" Ignoring nata tayi kaman bataji mey take fada ba "Yayanki na nan?" Ta maimaita mata tambayan "Wanne daga ciki? sai kiyi specifying kinsan yayu gareni da yawa" ta fada tana wani juya ido ita ah dole maras kunya "Mahfouz mana" ya daure ta fad'a "Nipa ba sosai nakesan mata masu gantalin zuwa wajen mazan nan ba" da mamaki Husnah ta kalleta jin abunda tace "Wlh Ilhaam ki kiyayeni ni ba sa'ar wasanki bace" ta fada rai bace
"Eiii toh mutum kar ya fadi gaskia? abun naku ya zama kaman hadin baki just the day before yesterday Aisha take koh wa?" tayi tambayan tare da cigaba da abunda take fada "Tazo nan, sannan jiya Khadijah tazo, ke kuma yau gaki, da nayi magana nasan anko zakuje kun kawo mana, Toh we are interested bamuyi, kun mayar mun da Yayu kaman masu zaman ku, toh to cut the story basu nan dansu basu iya zaman banza ba" Husnah shiru tayi kawae ta girgiza kai dan a kullum Mahfouz ce mata yakeyi yarane tana fita a harkansu kuma itama tasan yarintan ke damunsu "Toh Ilhaam ansa mana ranan aure fa, maganan schedule na bikin mukeyi" ta fada ah nitse "Toh shine su baxasu sameku a gida ba kune masu kafa koh?" Ta fada cike da rashin kunya gadaran ta Yaa Abu ya daure mata, sannan taci gaba "Gwanda kuma halan zaku iya aurensu amma wancan Khadijah kam ta cire Yaa Abu aranta dan shima bazai taba sonta ba dan kuwa shi Aunty Raihaan yakeso kawae dai zai auretane saboda ba yanda ya iya da kuma Baa ya takura masa ehe, inma kinga dama ki fada mata dama so nakeyi yaje wajenta" lol yau Raihaan ce Aunty, Husnah bata ce komai ba ta juya koh zata ga Xeenerh, ganin bata nan tace "Yace yabar mun aika wajen Xeenerh" ta fada ah nitse "Toh wae ke bakida digits nasa komai?" Ashphert ta fada tana saukowa dake ita ma rashin kunyan ke damunta, haka sukayita rashin kunyarsu ganin zata ita dukansu ta dau jakarta ta tafi..

💖💫RUDANI💖💫Where stories live. Discover now