Alqalumman Marubuta, Ma'ana labarai ne da xasu xo maku babi babi na marubutan mu dake qungiyar haske.
Labarai ne kashi kashi masu fadakarwa da wa'azantarwa, karku sake a baku labari akwai qaruwa sosai acikin ko wane labari da xaixo na marubuciya.
Asha karatu lafiya.....
Haske Writers Association.....