3

1.1K 95 3
                                    

*KUNDIN HASKE*

            _Al 'kaluman Marubata_

     KUNGIYAR:-

     *HASKE WRITERS ASSOCIATION* (home of expert and perfect writers)

   TARE DA AL 'KALAMIN✍🏼
           *SAFIYA GALADANCI*

*K'AIK'AYI*

BABI NA GOMA SHA TARA

Page 3

Tunda daga wannan ranar suka saka lokacin da zai ringa kiranta shima din sai idan itace ta tura masa sako ko kuma tayi masa flashing, idan ya kira toilet take shigewa idan Aisha na nan ko kuma ta rufe dakinsu gudun kar umminsu ta risketa, yauma suna magana a waya kabir yake cewa "honey kinsan fa banida hotonki ko daya" murya kasa-kasa tace "ta ina zaka samu hotuna na bayan banida waya", " hmm ke ko kike da waya tunda ga wayar ummin mu a hannunki" ta sake yi kasa da murya tace "amma dai kasan ummi bazata bani wayarta na fita da ita ba" dariya kadan yayi yana cewa "ya kike Abu kamar bakida wayo? Yanzu zan fada miki yadda zaki yi, farko kiyi downloading WhatsApp, zan siyo layi na tura miki massage da numbern layin sai ki register din WhatsApp dashi, kimin magana tacan idan kin bude" to kawai tace ta kashe wayar ta da sauri ta shiga game tanayi, saida ummi ta shigo dakin ta karbi wayar tanaso ta kira kakan su khadija, dama duk jumu'a tana kiranshi jiya dai bata samu damar kiraba.

Abbansu kuwa yau tunda ya shigo yake jin masifa khadija na zaune itada da kannenta, Aisha ta dauko rani tana cewa khadija "kizo insaka miki a farce amma sai idan nima zaki saka min" kafin khadija tayi magana yace "ke Nana zonan" a hankali ta mike taje kusa da shi ta zauna, ya kalleta yana murmushi yace "Abdullahi zai zo wurin ki idan ya dawo daga  Sudan, shine mijin Dana zab'a miki ina fatan zaki min biyayya Dan shi dinma bai ki zabin iyayenshi ba" shuru tayi sai da yace "ko baki jini ba"? Gyada masa kai kawai tayi sannan ya sake yin murmushi yana cewa "tashi kije Allah yayi miki albarka" mikewa tayi tana sauri ta shiga dakin juwairiya, lokacin ita kuma tana sauri tazo fada mishi sakon kanwarshi, cin karo tayi da khadija tana kuka, tana ganin kukan da take tasan ya fada mata maganar da sukayi jiya, rungumeta khadija tayi bayan sun zauna tana cewa "ummi ni bana son wani Abdullahi, kabir nake so yayan Zainab" juwairiya ta kalleta cike da jin haushi tace "ke! wallahi ki rufawa kanki asiri, kinsan ko duniya zata taru akansa bazai canza ba, idan kin matsa yanzu zanje na fada masa yazo ya lakada miki duka kamar yadda ya saba, waima a ina kika samu wani kabir? Sabon dalilin da zai janyo miki wahala kin kuma fi kowa sani" ci gaba da kuka tayi juwairiya ta tashi tana cewa "bari kigani tun laifinki bai shafeni ba" daga fadin haka ta fita zuwa palon.

Sai dare ta samu lokacin bude WhatsApp din ta lalibo numbernsa ta tura masa sako "hy sweety" kamar tasan yana online yana jiranta yatura mata emoji na heart yace "sweety pics din fa" yana zuwa duba wani massage yadawo yaga ta turo masa pics dinta sunfi goma, kasa replying dinta yayi saboda yadda ya shiga shauki, yarinyar tayi gashi wasu pics din duk da kananan kaya tayi su, ga jiki mai kyau sai kyalli farar fatarta keyi, ya tura mata massage yana cewa "baby kinga yadda kika yi kyau kuwa? Wallahi senaji kamar na turo iyayena gobe a daura mana aure" a fili tayi dariya sannan tace "ka turo mana ai bakayi laifi ba" gyara kwanciyarsa yayi yana cewa insha Allahu gobe zanje na samu baba da maganar mu, da fatan gidanku bazasu hana ni keba"? Gabanta yayi wani mummunan faduwa tunowa da zancen Abbunsu dazu, kawar da zancen tayi da cewa "gud nyt yanzu ummi zata fara Neman wayar ta" da sauri yace "OK amma bari in turo miki abinda bazaki manta da ni ba Har zuwa Safiya" dariya kadan tayi taga ya turo mata video na minti daya budewa tayi Sai taga mace da namiji suna kissing juna ya tura hannu a rigarta, wani irin yanayi taji ba tayi masa reply ba ta sauka freezing WhatsApp din tayi kamar yadda ya fada mata ta ringayi sannan ta shiga wurin videos tayi Deleting din video daya tura mata. Kwantawa tayi tana tunanin har bacci ya dauketa bata san lokacin da ummi tazo ta dauki wayar ta ba.

Babu dadewa suka fara zana jarabawar waec dinsu, haka kuma kullum idan ta samu time tana rike da wayar ummi tana chtn da kabir, blue videos kuwa yanzu ba kalar da bata gani ba, kullum da kalar da yake tura mata, har ta saba kullum tana jin kamar zata mutu idan bata kalla ba, hutun da suke samu tsakanin jarabawar da suke na awanni biyu ko uku ya basu damar cin karensu babu babbaka, Zainab duk wata hanya ta shedanci tasanta idan kabir zezo da wayar ta suke hada AP yazo khadija ta shiga mota yayita lalubarta yana neman ta yadda akashe bus kawai bayan ya gama yi mata dadin bakin cewa babansu yaje china idan ya dawo za a zo maganar aurensu.

"Kinsan Allah khadija? Akan nacewa waya ta da kika yi yanzu zan masifar bata miki rai, ko abbanku jiya kamar zai ari baki yana yimin masifa kullum sai ya bar min miss call saboda waya na hannunki kuma kinsan baya son haka, shuru khadija tayi tana raba ido, kwace wayar juwairiya tayi tana cewa kije ki shirya dalla se anzo kawo kayan aganki haka duk a yamutse, bata rai tayi dan ita har ga Allah ta mance za a kawo wani Abu wai lefenta, duk zuwan da Abdullahi yake yi shuru take masa daga gaisuwa tana kallon kasa shikuma Allah ya jarabce shi da sonta, duk jumu'a yake zuwa ganinta haka zai karaci zamansa yatafi, ko a hakan ma aka tsaya yana jin dadi.

Wata uku aka saka lokacin aurensu bayan karamar salla kenan, hutun sati biyu suka samu sannan suka fara Neco, tunda suka zo Zainab ke fada mata akwai Inda zasu je, bata wani damu ba Dan kullum sai sun fita indai akwai lokaci, suna zaune bayan sun fito Zainab tace suzo su tafi aikuwa tabi bayan ta ganin motar kabir taji wani sanyi sosai a zuciyarta babu bata lokaci ta bude ta shiga, Zainab ta rufe motar tana cewa "yayana karku dade hutun awa biyu ne kuma munci Minti ashirin aciki" gyada mata kai yayi yana murmushi idonshi sunyi ja sosai, Zainab juyawa tayi ta shiga wata motar suka bar wurin.

Khadija ta kalli kabir tace "ina zamuje ne sweety" yayi murmushi yace "surprise zan baki" shuru tayi tana jin dadin yadda yake nuna mata kauna.

KUNDIN HASKE💡Where stories live. Discover now