4

1.1K 109 5
                                    

*KUNDIN HASKE*

   *Al-k'aluman* *Marubuta*

KUNGIYAR:-

*HASKE WRITER'S* *ASSOCIATION* ( _Home of expert and_ _perfect writer's_ )

    *BABI NA GOMA* *SHA BIYAR*

   *KWAD'AYIN WASU* *IYAYEN ......*

       _Tareda Alk'alamin_

*Ayshat D'ansabo lemu* 🖊

                   0⃣4⃣

Koda takoma d'aki wani sabon kukan tadasa gawani son Ahmad dake sake mamaye zuciyanta , tunanin halin dayake ciki kawai takeyi domin tana hasashen duk inda yake to yana cikin matsanan cin kunci da damuwa , gashi yau sam takasa samunsa awaya take taji kanta nasake sarawa wani sanyi nashigan ta alamun zazzab'i nason kama ta , hakan yasa tasake yin lamo tana me sauke ajiyan zuciya me zafin gske ahaka Nadeeya tashigo tasameta sai dai kafin takaiga mgn wayan ta ya d'auki ringing hakan yasa tanufi saman madubi inda wayan ke aje ta d'auka cikin sauri ganin sunan Aliyu ne ke yawo a screen d'in

"Hello mine. "

Nadeeya ta furta cikin kashe murya banji me aka ceba sai dai gani nayi ta aje wayan tana nufan wadrope inda kayan sawansu suke , rigan jikinta ta sauya xuwa wani riga da skat 'yan kanti dasuka mata kyau domin itadin me kyance dama , turaruka ta wadata jikinta dasu kafin tad'auki mayafi ta fice byn ta kalli agogo karfe tara da rabi nadare ne

Da Abba taci karo awaje tasanar dashi Aliyu ne yazo , hakan yasa ya washe baki yana fad'in "Adawo lfy kada dai kicika yin dare kice ya gaida me girma honourable d'in . "

Ta amsa da "To Abba tareda sa kai tafice abnta . "

Tunda ta fito ya hske ta da fitillan motar kafin ya kashe Yana me sauke ajiyan zuciya harta kariso ta bud'e gaban motar ta rufe , idanunsa akanta yana binta da mayen kallonsa yake fad'in

"Baby shine sai kin shanyani tsayin 15 min ina jiranki ko . "

Cikin kwantar da murya take amsashi cikeda kaunarsa take fad'in

"Sorry rabin raina kaya natsaya sauyawafa. "

Tayi mgn ashagwab'e sosai hakan yasa Aliyu yakai hannu yakama hannunta d'aya yana murzawa ahankali , yayinda yake haske fuskanta da hasken wayansa sosai yasanya idanunsa cikin nata hakan yasaukar mata dawani irin kasala ajikinta , tayi missn d'in sa na kwana biyun datayi batanan,ganin yadda tai shiru yasashi janye idanunsa yana fad'in

"I miss u baby na amma ke nasan baki wani missn d'ina ba Nadee , kwana 2 banji d'umin jikinki ba kusa dani hakan bakaramin azabtar da mind d'ina yayi ba babe. "

Yakare mgn yana zare hannunsa daga nata tareda maida hannun saman fuskanta ya shafi lips d'in ta wanda ta sanya lip stick red yai mata kyau rad'au , sosai tayi kokarin kauda fuskan ta amma saiya sanya d'aya hannunsa yak'i bata daman hakan, tanason Aliyu zakuma ta iya aurensa sai dai har cikin zuciyanta tana jin haushin d'abi'unsa yadda yasaba mu'amala da mata , tana jin zafin yadda yake nuna mata azahiri yafi son albarkatun jikinta akan ita karan kanta , wasu hawaye masu zafi ne suka silalo mata sakamakon jin hannuwansa akan kirjinta , ahankali takai hannu ta cire nasa dake yawo bisa riganta cikin sark'ewan murya take fad'in

"Bary Aliyu banason hakan meyasa akullum muka had'u bakada burin da yawuce kaita tab'ani danai mgn kace aurena zakayi byn haryau baka turo antsaida mgn ba , Aliyu nagaji da wannan rayuwan tashan minti daka koyamin tun banason abnd kakemin har yazamto gangar jikina sun fara sabawa da hakan . "

Takare mgn wasu hawayen nasake sauka yayinda Aliyu yasake kai hannu akaro na uku jikinta , wannan karon gaba d'aya janyota yayi zuwa jikinsa yafara gayamata kalamai masu narkadda zuciya , tayi lamo akirjinsa tana sauke numfashi yayinda shi kuma yasamu daman wasa da ita yadda yasaba rage zafinsa da gangar jikinta , hakan ya d'aukesu har wajen karfe shad'aya da rabi na dare kafin yabarta yana sauke ajiyan zuciya wani zazzafan son ta wanda rabin son sha'awane jigonsa , rigan jikinta daya cire yamaida mata dakansa yana bin bakinta da hot kisses masu zafi cikin husky voice d'insa yake sake kalallame ta da cewa shima cikin satin nan zaisa aturo asanya ranan aurensu domin ya k'agu ya mallaketa gaba d'ayanta ya huta da korafinta aduk sanda ya rab'i jikinta

KUNDIN HASKE💡Where stories live. Discover now