9

1.2K 115 9
                                    

*KUNDIN HASKE*

    *Al-k'aluman* *Marubuta*

     KUNGIYAR:-

*HASKE WRITER'S* *ASSOCIATION* ( _Home of expert and_ _perfect writer's_ )

         *BABI NA GOMA* *SHA BIYAR*

  *KWAD'AYIN WASU* *IYAYEN......*

  _Tareda Alk'alamin_

*Ayshat D'ansabo lemu* 🖊

                  0⃣9⃣

"Miye hakan kake kokarin yine?  ka bud'emin mota infita inbaka da abn cewa. "

Ruk'ayyah tayi mgn tana sake tamke fuska , ko kad'an fuskanta babu annuri saima wani matsiyacin tsanan Kamal d'in dake sake kamata , har zuwa lokacin yak'i ya kashe fitilar motan ya tsurama bakin ta idanu yana ayyana yadda zaiji dad'in yin kiss ahankali yakai hannu yashafo lips d'in ta tayi saurin buge hannuwansa tana jan tsaki tareda watsa masa kallo mai cikeda d'inbin tsana da k'yamarsa

Murmushi yayi yana me kashe hasken fitilar motar tareda jingina da jikin seat d'in , tamkar bazai sake cewa komi ba kafin ya bud'i baki yana fad'in

"Ruk'ayyah har zuwa yanzu tsanata nake hangowa cikin idanuwanki , kardai ince har yanzu wannan shashashan bai fita daga ranki ba?  kinsan ni inada kishi akan abnd nakeso na mallaka , duk da cewa abinciken danasa akemin rahotanni sun nuna yabar garin ana gobe zan bar k'asar sannan kuma kafin yatafi anshaida min kunyi bankwana dashi a gdn qawarki , bansan wani irin ganawa kukaiba abnd ya tsayamin arai kenan harna bar k'asar nan sai dai bana fata wani yafara shiga gonar dazan shig....... "

"Enough! Kamal me kake nufi ? Ko angayama Ahmad yana cikin sahun jahilan samari irin kane ? Ahmad natsatstsan mutum ne wanda bazai iya aikata abnd k'azamar zuciyanka ke raya makaba , Kamal na rok'eka ka fita arayuwata ka shaidama iyayena kafasa aure na wlh bana son ka sam baka dace da rayuwata b........ "

Kukane yaci karfin Ruky harta kasa k'arisa abnd ke cikin zuciyanta , Kamal d'in ne ya haske fuskanta da hasken wayan sa yana kallon yadda hawaye ke gudu bisa fuskanta , wani kishine ya sokeshi yana ayyana akan wannan matsiyacin yaron ne take zubar da hawaye har haka , cikin tsawa da gadara yake fad'in

"Wlh Ruk'ayyah saina mallakeki koda ace hakan shine abu nak'arshe dazai ragemin arayuwata , ina sonki ina masifan sha'awan kasancewa dake nayi anfani da KWAD'AYIN IYAYEN kine domin incinma manufata na mallakanki kokina so ko bakyaso, kuma gashi nakusa cinma burina don haka kidaina rok'ona bazan tab'a janyewa akan abnd nakeda muradi ba "

Yakare mgn yana mai fisgota zuwa jikinsa da k'arfin tsiya , abazata rik'on yazo mata gashi babu ta yadda zata iya hanashi domin motar akulle take , hakan yasa ta fashe dawani irin kuka mai cin rai cikin muryan kukan take fad'in

"Kasakeni Kamal don Allah kabud'emin intafi gd niba 'yar iska bace dazakamin irin wannan rik'on "

"Dole kizama 'yar iska Ruky tunda gashi zaki auri d'an iska , ayanzu zansake baki tabbacin ni d'an iskane manemin matane ni kifad'i da bubban murya "

Kamal yayi mgn yana mai anfani da k'arfin sa wajen cire abayan jikin Ruky, wanda ta cimimiyeshi da hannuwanta tamkar tasan abnd yake shirin yi , hannu yasa ya b'arke wuyan rigan tak'arfi tareda zamesa pink top d'in datasa ya bayyana wanda yafito da asirin kirjinta dasuke acike , wani irin wawan cizo takai masa alokacin dayake shirin kai hannunsa bisa kirjinta , duk da cewan yaji zafin cizon amma hakan baisa ya hak'ura ba saima bakinsa daya had'e danata bayan ya murd'e hannuwanta sunbada wani k'ara wanda yasa Ruky sakin k'aramin ihu domin taji zafi , wasu hawaye masu bala'in d'umi ne suka wanke fuskanta tanaji tana gani Kamal ya yamutsata son ransa , kirjinta da zuciyanta duka zafi suke tanaji tamkar zuciyanta zata fito wajene , wani mugun tsanansane yasake samun gurbi acikin zuciyanta

KUNDIN HASKE💡Where stories live. Discover now