11

1.3K 129 7
                                    

*KUNDIN HASKE*

   *Al-K'aluman* *Marubuta* 

      KUNGIYAR:-

*HASKE WRITER'S* *ASSOCIATION* ( _Home of expert and_ _perfect writer's)_

          *BABI NA GOMA* *SHA BIYAR*

     *KWAD'AYIN WASU* *IYAYEN......*

      
            1⃣1⃣

Ad'aki tayi tazama ga yunwa ga zazzab'i ya hanata sukuni , tun tana iya kuka me sauti harta bari sai hawaye masu zafi dake bin kumatunta , kaman daga sama takejin yana nocking kofar tareda kiran sunan

"Baby! Baby! Cwthrt kibud'e kofar nan kici abnci kisha magani "

Kamal yayi mgn yana gyara tsayuwansa abakin kofan , ya shirya fes abnsa cikin k'ananan kaya sunyi matuk'ar yi masa kyau, fuskansa asake yake sbd yadda zuciyansa ke cike dawani irin shauk'i da nishad'in dabai tab'a jin kansa acikiba

Dak'yar ta sakko ta bud'e kofar tana jan k'afafu domin komawa bisa gado , kawai jitayi anyi sama da ita kamal ya d'auke ta tamkar wata baby yayi bedroom d'insa da ita akaro na biyu

Wani uban ihu tasa masa alokacin daya direta akan bed jikinta nawani irin mugun rawa , hakan saiya bashi dariya domin ya gano metake zato zaiyi shiyasa ta firgita , hannu yasa ya shafi kirjinta da wuyan rigan yake me girma tareda kashe mata ido d'aya yana fad'in

"Hey! Matsoraciya relaxed now babu abnd zan miki , koma zanyi bai wuce insake shan twin's d'ina ba "

Yayi mgn yana zama kusada ita tareda matsa kirjinta harta saki k'aramin sauti ashhhh.......

Murmushi yayi yana mik'ewa zuwa falo domin samo mata abnd zataci tasha kuma magani sbd yadda yaji jikinta yasake rufewa da zazzab'i, kad'an ya zubo abncin a plate sai soup d'in kaza duk aikin yayarsa ce Anty Hafsat tasa akawo , sbd ita momy cewa tayi ko take away yadinga musu order

Dak'yar ta yadda yabata abaki harta k'oshi yabata magani tasha , nan bisa bed d'insa takoma ta kwanta bata jimaba bacci yasace ta , Kamal ya tsura mata idanu wani sonta da sha'awanta na fisgansa, yanaji yanzune zai more kuruciyansa da ita sbd yanayin dad'in zumanta daya gigita lissafinsa

Komawa yayi ya kwanta akusa da ita yana danna wayansa , bashida alamun zai fita aranan yakuma shaidama megadi cewa duk wanda zaizo kada yabar kowa yashigo masa sbd zai hutane

**********

B'angaren Nadeeya kuwa ita tun daren ranan Aliyu ya angwance cikin tsananin tattali da kulawa yabi da ita , harya kawar da kwad'ayin sa dayake d'awainiya dashi , wanda dama jigon auren kenan da yayi domin sha'awan kasancewa da surarta ne yarinjayi zuciyansa dakuma kwad'ayin iyayensa nason yayi aure , amma bawani mugun sone yakewa Nadeeya daya taka kara yakarya ba

Ya mori sadakinsa matuk'a yadda yakeso yayinda yadinga dilmiyar da zuciyar Nadeeya da kalamai masu matuk'ar tsada da sace zuciya , kanta yai girma harta faraji dama Aliyu nasonta har haka bawai zallan sha'awanta ne datafi hangowa a idanunsa ba ?  har zuwa washegary haka amaren suka tashi da shauk'in juna Aliyu ko kad'an bayason jirgawa daga gareta

Sai dai zuciyan Nadeeya na mak'ale da tunanin k'anwarta Ruk'ayyah , koya daren nata yakasance da Kamal Alqasim d'in? Yadda take hango tsanansa a idanun Ruky tasan da wuya abnd take tsammani ya shiga tsakaninsu ta dad'in rai , harta d'aga waya domin takira saita ji wayan akashe hakan yasa ta hak'ura da kira tana ma 'yar uwan nata fatan Allah yabata dangana da wannan aure yakumasa Kamal din ya riketa da amana

*******
Sati d'aya dayin auren su Ruk'ayya kenan acikin kwanakin sosai Kamal ke anfani da karfin iko da izzarsa yana yadda yaso da gangar jikinta , domin zuciyar Rukyn dai cike yake tab da tsanan sa ta yadda bataji zata iya sonsa domin akwanaki bakwai kawai datayi tareda Kamal zata iya irga saunawa taga yayi sallah , inma zaiyin kana ganin yanayin sallan kasan baitsaya ya karanci addini yadda yakamata ba , harkar holewan rayuwansa kawai yasa agaba, shine chart da mata kala-kala da matan banzan sa , 'yan uwansa dama nata sunata zuwa ganin gd duk wanda yazo yana mata fatan samun zaman lfy tareda yimata KWAD'AYIN zama nahar abada acikin wannan gd wanda dayawan mutane ke kiransa da aljannar duniya domin tsaruwansa

KUNDIN HASKE💡Where stories live. Discover now