Shafi na bakwai

1.6K 187 22
                                    

KUNDIN HASKE

Haske Writer's Association💡

(Home of Experts and perfect Writer's)

*SANADIN K'AWA*

NA

*khaleesat Haiydar*

BABI NA GOMA SHA HUDU

7

Kauda kai yyi na kusan second biyar, can ya juyo a hankali, xata bar wajen ya rikota bata Ankara ba sai jin ya sauke mata tagwayen mari da yasa ta fara ganin dishi dishi tayi, bata gama recover ba ya fixge Hijab din jikinta da karfi, wani ihu ta saki da karfi ta durkushe wajen tana kare jikinta tana kuka a rude tana cewa "Na shiga uku, don Allah kayi hakuri...." Ya dagota taki tashi tsaye banda rawa bbu abinda jikinta yake, cixo ta galla masa a hannu ya buge bakin, ya dagata cak, cakumosa tayi tana jijjigasa cikin tashin hankali tana kuka tace "Ka fitar da ni daga gidan nan yanxun nn, ka fitar da ni nace, get me out of here" bata rufe baki ba ya kuma sauke mata mari da ya sa ta fara ganin duhu, ya shaketa, kasa cewa komai tayi don lkci daya taji numfashinta na sama, kamar wata yar baby ya dauketa ya wuce sama da ita, bai direta ko ina ba sai kan gadon bedroom din da ya shigar da ita, kin sakesa tayi ta rungumesa gam ko ina na jikinta na rawa cikin kuka mai taba xuciya tace "Don Allah don annabi don darajar iyayenka Elbasheer don't, wllh ni ba yar iska bace kar ka min haka ina rokon ka ka rufa min asiri I am a nobody" har wani daukewa numfashinta yake tsabar tashin hankali, da manyan idanuwansa da suka sauya kala yake kallonta ya turata da karfinsa har sai da ta fada kan gadon cikin Husky voice dinsa yace "Noo you must display that talent of yours na rashin kunya ga wa enda baki sani ba a media, 1st u called me a liar, hissed at me, talk to me as ur mate, and u stil come to my home and slap me" ta hade hannayenta tana ja baya muryarta na rawa tace "Noo pls ka yafe min, ka rufa min asiri" shafa fuskarsa yyi yana mata wani irin kallo yana murmushi yace "Ke ce mace ta farko da ta mare ni a duniyar nan, ko mahaifiyata bata taba marina ba, don haka sai na maki tabon da har ki bar duniya baxa ki mance Elbasheer ba" ta fasa wani ihu ta sauka kan gadon ta isa jikin bango jikinta na bari tace "Na shiga uku na lalace, don mahalliccinka kada ka cuce ni Elbasheer, ka rufa min asiri don darajar iyayenka, wllh ni marainiya ce" wani mugun murmushi yyi ya nufi gaban mirror dinsa, juyowa yyi hannunsa rike da wani farin abu a leda yace "I will do you d favour of making you pass away am not that heartless after all" daga haka ya bude ledan ya kauda kai ya dau pinch daya, wani ihun ta kuma fasawa tana kuka sosai tana kiran Ammi, tana ganin ya iso gabanta ta durkusa kasa ta takure waje daya ta boye fuskarta a kafarta tana cewa "Plss forgive me" lkci daya ya dagota da karfi sannan ya watsa mata powder din a fuskarta, atishawa ta dinga yi ya jefar da ita kan gado ta fasa wani ihu da karfi tace "Da kayi min haka gwara ka tausayamin ka kashe ni don Allah" double ta fara ganinsa kanta na juya mata hakan kuma bai hanata amfani da sauran strength dinta tana kokuwa da shi ba barin da taga yana neman rabata da kayan jikinta.

KUNDIN HASKE💡Where stories live. Discover now