Shafi na takwas

1.6K 131 3
                                    

*KUNDIN HASKE*

  *AL-K'ALUMAN MARUBUTAN HASKE.*

*K'UNGIYAR:-*
   *HASKE WRITTERS ASSOCIATION.*
(Home of expert and perfect writters)

*TAREDA AL-KALAMIN*🖋
Zaynab bawa (zeeyybawa)
            
   *TALLACE-TALLACE*
(Sanya idanuwa akan tarbiyar yarnmu)

*BABI NA BAKWAI*

*SHAFI NA  TAKWAS*

  Furera ta iske suwaiba tanata dube-dube kallonta furera tayi tace" mai kike duba?"
Itama suwaibar kallonta takeyi tace" bbu kowa cikin gidannefa koba gidan nashigoba?"

Girgiza kai furera tayi tace aishi suka nuna, kima koda kika shiga sunganki basuce komaiba, muje mutambaya toh mana suwaiba tafad'a,

toh furera tafad'a tana qoqarin juyawa sukayi kicib'us dasu,

Turus sukaja suka tsaya suwaibace tace" babu kowa cikin gidanba,

Wannan mutumi wanda kullum yake bata kud'i yace" nasanda haka,

Na turo kine dama domin kizo ki biyani kud'ina danake baki kullum,

Dafe kirji suwaiba tayi tana fad'in dama kud'inba kyauta  kake baniba?"

Da mamaki furera ta kalleta tace damake tunaninki kyauta ake baki?"

Ni kullum big boy ba kyauta yake baniba akwai abunda nakeyi masa bayan yaban kud'in,

Zaro idanuwa suwaiba tayi tana fad'in dama ke y'ar isakace?"

Babu ruwana dake daga yau kada kisake yimun magana,

Abokinsane yakamo hannun furera yana fad'in yawwa y'ar gari dama nasanda haka zomu shiga daga ciki,

Binsa tayi suka shige, itakuwa suwaiba tadubi mutumin tace" matsamin ahanya na wuce, bai kula taba sai qoqarin kamota daya keyi,

Yana riqe hannuwanta ta kwace ta zabga masa mari tana fad'in tsohon banza kawai kafi sa'an ubana amma kana neman yimun iskanci?" Allah yatsareni,

Da mamaki yake dubanta yayi wani zagi yana fad'in dan ubanki ni zaki mara?" kinsan nafi sa'an ubankin kikecin kud'ina wallhy sai kin biyani kayana,

Koda tafara qoqarin guduwa ya cafketa yayi d'akida ita subhanallah😭 (wannan al'umma tamu ta lalace dayawa inna lillahi wa'inna ilaihi raj'iun wannan duniya ina zaki damu munsanya san zuciya yafi qarfin tunaninmu, kana tsoho wanda kakeda yara da jikoki katsaya kana lalata da yara qananu mai kake nema cikin wannan duniya?"😭 wani irin rud'in duniyace haka yake damunmu?" shin wai muna mantawa cewa akwai mtuwa kuma  lahira zamuje  sannan akwai hisabi, Allah maji roqon bawansane balle bawanda aka zalinta, wannan wace irin ta6arace😭😭 karasa yaranda zaka lalata sai sa'ar jikarka, inama kaje kasamu wacce take dai-dai dakai y'ar iska irinka idan Allah yatashi kamawa saiya kamaku tare, zaka nemi yarinya qarama ka lalata mata rayuwa, Allah yananan kuma baya bacci Allah zai sakawa duk wani wanda aka zalinta😭😭😭😭)
Ita furera duk tunanin tad'auka irin abunda sukeyi da big boy kawai zasuyi yabata kud'i tatafi abunta amma kuma saita samu akasin haka domin abun yafara fin qarfin tunaninta domin tana ganin yafara neman yin babban abun tafara kuka tana qoqarin kwacewa,
Amma ina qarfi ba d'aya dukda kasancewarsa tsoho sanda yasamu yaci galaba akanta,😭

Itama suwaiba anata wajan hakane domin yarigada yacika burinsa yayi mata fyad'e, ihu kawai sukeyi duka su biyun amma dayake nugayen mutanene basu kyale suba,(Duk wanda ya rabaki da budurcinki bata hanyar aureba wallhy yaci mutumcinki yarabaki da abu mai tsada da daraja wanda bazai ta6a dawowaba yarabaki da kimarki dakuma dajarki ta d'iya mace bbau wanda zai aureki yayi miki kallon mutumci)

KUNDIN HASKE💡Where stories live. Discover now