15

1.4K 142 13
                                    

*KUNDIN HAKSE*

*Al-K'aluman Marubuta*

    KUNGIYAR:-

*HASKE WRITER'S* *ASSOCIATION* ( _Home of expert and_ _perfect writer's_ )

       *BABI NA GOMA SHA BIYAR*

    *KWAD'AYIN WASU IYEYAN.........*

    _Tareda Alk'alamin_

*Ayshat D'ansabo lemu* 🖊

                 1⃣5⃣

Karfe 10am Abba Mahmud ne da Abban su Nadeeya zaune afalon Abban su Nadeeya d'in , byn Abban Nadeeya sun gama gaisawa da yayan nashi ne ya d'ora da tambayan sa

"Dafatan dai lfy yaya mamuda ? "

"Lfy ba lfy ba Turaki , domin ashekaran jiya Nadeeya tazo gd na dawata muhimmiyan matsala wacce duk yarinya tagari me ilimin addini dole ta k'yamaci lamarin da tazomin dashi "

Ahankali ya zayyane ma qanin nasa abnd yafaru sai dai bai rigada ya sanar masa da mgn sakiba domin yanaso yaga iya gudun ruwansa

"Yanzu shi Aliyu d'in ne yake aikata wannan fasadin, anyako ba sharri take masa ba to sama abnd yafaru haka d'in ne meyasa zata kwaso k'afa ta fito kawo k'aransa , aida saita zauna su sasanta juna harya gane gsky yadaina , yanzu inta sake takashe aure ai sai mak'iya suyi mana dariya , damasu hassadan daulan da yaran suka samu ko , to a gsky tayi gaggawan komawa su sasanta kansu zai barine kasan yaran zamani da ba'a rabasu da d'abi'un banza "

Tunda Abban su Nadeeya yafara mgn Abba Mahmud ke masa wani irin kallo, me cikeda mamaki da firgici yana jinjina lallai  qanin nasa yayi nisa , azatonsa shine mutum nafarko dazaifi kowa bak'in ciki da tsanan lamarin haryake tsammanin zai hangi nadama da danasanin aurama d'iyan cikin sa k'azami me aikata mugun fasadi irin Aliyu , sai gashi shi yana takaicin ma fitowan datayi takawo k'aransa ne cikin nuna b'acin rai yafara mgn yana fad'in

"Tir da halinka Turaki sai yausheni zakasan annabi ya faku? Ashe mugun KWAD'AYIN ka harya ka zaka iya d'aurema wani k'ato gindi yacigaba da aikata mummunan fasadi mafi muni da d'iyan cikinka sbd kawai suna arziki , ya aje 'yarka a k'atoton gd zai dinga nufoka da kyautan duba d'ari dubu d'ari biyu ,yana sauke maka abnd baifi karfin kasiya kaci dai-dai ikonka tunda Allah yabaka rufin asirinka dai-dai kai , tir da zuciya me shegen KWAD'AYI irin naku kaida Habeeba '

To bari in maka me gaba d'aya ungu wannan..... Abba Mahmud yasanya hannunsa a aljihu yana ciro takaddan sakin Nadeeya ya mik'ama Abba"

Abban ya amsa yana juya takaddan tareda tambayan"Yaya wannan kuma takaddan miye ? "

"Baka iya karatun boko bane in amsa inkarantama ? "

Abba Mahmud yayi mgn cikeda fishi hakan yasa Abban su Ruky warware takaddan yana karantawa har ya kare tareda d'aukan salati ya dire yana fad'in

"Kai! Amma wannan yaro bashida mutunci saki har uku sbd rashin tarbiyyah , lallai Aliyu yacika mara mutunci yanzu shikenan yamaidamin Nadeeya bazawara "

Yak'are mgn cikeda b'acin rai yana duban irin kallon da yayan nasa ke jifansa dashi , kafin Abba Mahmud yabashi amsa da fad'in

"To kaga illan KWAD'AYI da rashin bincike da biyema son zuciya ko Turaki , babu abnd ban sanarma ba akan ka tsaurara bincike yawancin yaran masu arzikin nan namu bawani mutunci ne dasuba , kaida Habeeba kukai kunnin uwar shegu kuna ganin tamkar ba'ason su dasu shiga gdn arzikine , yanzu wagari ya waya ? Miye anfanin auren da akayi wata 2 an sako maka yarinya sbd kawai ta k'yamaci adinga aikata fasadi da ita, tun mutanan kirki na zuwan neman auren Nadeeya Turaki nadinga nunama kabarta tazabi wanda takeso aciki amma kanuna ban isaba, ka nunamin kaika haifi abnka , kagama kore mata samarinta masu mutunci daga k'arshe na banza yazo sbd KWAD'AYIN ku kaida Habeeba kuka amince dashi , Nadeeya ta amsheshi arashin babu tsayayyan nagarin sai shi to ga abnd KWAD'AYI ya haifar nan"

KUNDIN HASKE💡Where stories live. Discover now