Shafi na 8

1.7K 176 13
                                    

KUNDIN HASKE

Haske Writer's Association💡

(Home of Experts and perfect Writer's)

*SANADIN K'AWA*

NA

*khaleesat Haiydar*




8

She was just helpless don daga karshe kasa ko da daga hannunta tayi sai girgixa masa kai da take tana kiran sunan Allah hawaye na sakko mata tace "Dont plss" a hankali ta lumshe ido and that was how she passed away. Meanwhile a can gida tun Ammi na ta xuba idon ganin lkcn da Fatima xata shigo har abun ya fara damunta ganin magrib ya wuce gashi numberta a kashe, shiru shiru har takwas sannan tara, kasa daurewa tayi don duk dadewar da Fatima xata yi a waje bata wuce bayan magrib, gashi bata da number Safiyyar, Hijab ta sa ta fita taje gidansu mamar Safiyya a dai daita, Mahaifiyar Safiyya tayi mamakin ganinta da daddare bbu bata lkci Ammi tayi mata bayanin abinda ya kawota, Hajiya karima tace "Ikon Allah to bari in kira lambar Safiyyar" Ammi na xaune ta kira Number, bayan sun gaisa da yar tata tace "Amma fatima na gidan ki har yanxu koh?" Safiyya da ta d'an yi Jim tace "Fatima kuma?" Mahaifiyarta tace "Eh ba kin ce ta je ta raka ki kasuwa ba daxu?" Safiyyar da gabanta ya fadi tace "Eh amma tun la'asar ta bar gidana Umma" Hajiya karima tace "Ikon Allah to bata dawo gida ba har ynxu wai" Safiyya ta rasa abun cewa, Uwar ta kashe wayar tana kallon Ammi tace "Kin ji wai ta bar gidan tun la'asar" Ammi tayi shiru tana kallonta ta kasa cewa komai, lkci daya Husnah ta fado mata... A bangaren Husnah kuwa ita ma haka ta dinga xuba idon dawowan fatima a bakin gate dinsu Sadiya don mai gadi ya ki barinta shiga yau, ko instructing dinsa aka yi da hakan oho, ta kira layin Fatimar ya fi a kirga amma a kashe, duk hankalinta ya tashi ba kadan ba tana nan har kusan isha tana jiran fatima, duk ta rude sai ga kiran innarsu wai tayi sauri ta taho Abbansu ya dawo yana tambayarta, hakan yasa ta kama hanyar gida da sauri, can gida ma haka tayi ta kiran fatima amma shiru hankalinta yyi mugun tashi amma ta ki cewa kowa komai, ana haka sai ga kiran Ammi gabanta ya fadi da farko kamar baxata daga ba can dai ta daga, Ammi tace "Husnah Fatima na gidanku ne?" Husnah tace "Fatima? A'a duk yau ba mu hadu ba Ammi, bata gida ne?" Ammi da ta kasa cewa komai ta katse kiran kawai, sai a lkcn hawaye ya kawo idonta, nan ta shiga kiran duk kawayen fatima da take da numbersu kowa sai yace bata gidansu, Nafisa kadae ce bata kira ba tunda bata da waya, daga karshe kawai ta kira Umar, bbu bata lkci ya iso gidan shima hankalinsa a tashe, wasa wasa karamar magana ya xama babba don har washegari bbu fatima bbu labarinta, bbu wanda ya shiga rudani kamar Ammi, banda kuka da addu'a bbu abinda take, duk Inda aka san fatima xata iya xuwa bbu Inda ba a je dubota ba amma shiru. umar kansa ya shiga tashin hankali ba na wasa ba, duk kuma tare da shi ake nemarta har station ya kai report, washegari da safe sai ga Husnah gidan tana kuka kamar ranta xai fita amma ko da wasa bata ce tasan komai kan bacewar fatimar ba, sai dai duk a tsorace take kada Nafisa ta xo gidan, hakan yasa bata dade ba ta koma gida. She don't knw for hw long, ta dai bude idonta da yyi mata nauyi a hankali ta dalilin mugun sanyin dake shigarta da kanta dake sara mata, ta dinga bin dakin da kallo kamar me son recalling wani abu, syringe din dake ajiye daga bedside ta dinga kallo, lkci daya ta yunkura xata tashi xaune ta ji duk jikinta na mata ciwo wanda hakan yasa komai ya dawo mata afresh, kallon jikinta tayi da sauri taga daga ita sai underskirt da ves, ta sake kkrin tashi zaune ta kasa, ta koma ta kwanta wasu hawaye masu zafi na sakko mata ta kalli agogo taga karfe uku da mintina kadan, bude kofar dakin aka yi ta kalli direction din, tsaye yyi bakin kofa ya rungume hannunsa yana kallonta da manyan idanuwansa, jallabiya ne jikinsa, ta dauke kai wasu sabbin hawayen na xubo mata, karasowa yyi cikin dakin ya xura hannayensa cikin aljihun jallabiyar jikinsa murmushi ya d'an yi na gefen baki, sai da ya gama kare mata kallo sannan ya daga kafada ya juya ya fita, duk da axaban da duk jikinta yake mata haka ta mike xaune jin fitarsa, ta daga skirt dinta ta kalli cinyarta da taji ya tsikareta, cike da karfin hali ta tashi tsaye tana layi kamar jiri xai kwasheta ta nufi kofa, a daddafe ta sakko parlor tana rike da bango, direct wani kofa da ta gani ta shiga ko ba a gaya mata ba kuma tasan kitchen ne don kusa da dinning table kofar yake, tsaye ta gansa yyi backing kofar kitchen din yana hada cup din shayi, wukar da ta gani kitchen din ta dauka ta juya, sound din daukar wukar ya sa shi juyawa da sauri kawai ganin fitarta yyi da wukar a hannu, ya bi bayan ta da sauri, ba karamin namijin kokari yyi ba na karasawa gunta don fallawa tayi a guje, ya rike hannayenta gam, kokuwa suka dinga yi tana kuka sosai tace "Plss let me kill my self, don Allah ka min favour din nn plss nayi alkawarin na yafe maka duniya da lahira.... Allow me plss" nuna mata yyi karfinsu ba daya ba, yana karbewa kuma ta sulale jikinsa a sume, bata kara bude ido ba sai bayan wasu awanni, xaune ta gansa gefenta idonsa a kan wayar hannunsa, xata mike xaune ya riketa yace "Hey stay still" kama hannunsa tayi jikinta na rawa tace "Don Allah don annabi ka rufa min asiri ka kasheni bbu wanda xai sani wllh, ni kuma na yafe maka duniya da lahira, idan kuma baxa ka iya ba ka bar ni ni in kashe kaina I beg you plss" tana kai wa nan ta fashe da wani matsanancin kuka, yana kallon kwayar idanuwanta da har lkcn suke jajir yace "Saboda me xan kashe ki?" Tana shessheka cikin rawar murya tace "I.... I am useless" yace "So?" Ta runtse ido ta kuma fashewa da kuka a raunane tace "Wayyo Nashiga uku" wani murmushi yyi ya mike ya mike yace "Yea of course you shud be useless tunda kika iya kwaso kafa xuwa gidana, and mind you bana kissa, don haka kada ki sake cewa in kashe ki" yana fadin haka ya nufi kofa ya fita, ta fada kan gado tana kukan takaici, Ammi ce ta fado mata, kawai wani karfi ya xo mata ta mike, kofar da ta gani dakin ta bude ta shiga taga bathroom ne, kalle kallen bathroom din ta dinga yi, idonta ya sauka kan Dettol, karasawa tayi ta dauka tana kkrin budewa aka bude kofar, har wani rawa jikinta yake xata kai baki ya fixgota ya kwace ya jefar lkci daya ya sauke mata mari, kallonsa kawai take da jajayen idonta, yana mata wani mugun kallo yace "A gidana xa ki kashe kanki kike nufi?" Wasu sabbin hawaye suka xubo mata ta silale kasa a sanyaye tana kallonsa, dauke kansa yyi na kusan second biyar, can ya juyo ya dagota ya ja ta suka fita bedroom ya turata kan gado, wani ihu ta fasa jikinta na rawa ta koma can karshen gado a rikice ta takure waje daya tana girgixa masa kai tace "Nooo plss, noo pls, don Allah kayi hakuri" kallonta kawai ya tsaya yi, banda 6ari bbu abinda jikinta yake yi, ya juya ya dauko kayanta ya jefa mata, ganin har lkcn rokonsa  take don bata masan ya jefo mata kayan ba ta dalilin dogon gashinta da ya rufe mata kusan gaba daya fuskarta ya hade rai yace dress up now ki je gidanku sai ki ji dadin kashe kanki, xa ma ki iya tafiya da dettol din" da sauri ta dago ganin kayanta kusa da ita ta dauka ta fara sa wa, yana kallon ta har ta gama yace "Sakko" sakkowa kasa tayi daga kan gadon, ya shiga bathroom ya dauko dettol din ya mika mata ta karba sannan ya nuna mata kofar fita, tana gaba yana biye da ita, duk a tsorace take sai waigen sa take, hijab dinta ya nuna mata a parlon ta dauka ta sa sannan ya sa ta gaba suka fita xuwa compound, har suka bar gidan bayan ya sa ta shiga mota jikinta rawa yake, sai da suka fito main road ba tare da ya kalleta ba yace "Where do you stay?" Cikin rawar murya tace "Suleja" parking yyi ya tsaya yana kallonta daga sama har kasa kafin yace komai ta fashe da kuka sosai tace "Friend dita ce ta sa nayi maka karya, kayi hakuri don Allah" bai tanka ta ba ya ci gaba da driving dinsa, tsabar gudun da yake shararawa ba a dau lkci ba sosai suka iso suleja, absentmindedly ta dinga nuna masa hanyar gidansu don gaba daya hankalinta bai tare da ita, dai dai kofar gidansu ta nuna masa, ya mata wani kallo ya tabe baki ya tafi gaba sosai sannan yyi reverse, nesa da gidan yyi parking yana kallon ta, a hankali ta bude motar ta fita hawayen dake makale idonta ya sakko, kafin ta rufe masa motarsa yace "Kin mance dettol dinki" juyowa tayi ta dau dettol din, wani irin kallo yyi mata yace "Au da gaske sha xa ki yi?" Wasu Hawayen suka xubo mata ta fashe da kuka a hankali, ya mika mata hannunsa fuska daure yace "Bani" ba musu ta mika masa ya warce yace "Wawuya kawai" ta sauke idonta kasa bata ce komai ba ta juya a hankali ta nufi kofar gidansu, ya bi ta da ido, bata kai ga isa kofar gidan ba ta sulale nan kasa ta fadi a sume, buda ido yyi ba tare da yyi wani tunani ba xae fito daga motar da sauri ya ga mutane sun yo kanta, komawa yyi motarsa yana kallonsu, can ya lumshe ido ya bude ya ja motarsa ya bar layin.

KUNDIN HASKE💡Opowieści tętniące życiem. Odkryj je teraz