Babi na 3_Asmy b Aliyu

4.2K 263 4
                                    

KUDIN HASKE!"



_ALKA'LUMMAN MARUBUTA_...

*KUNGIYAR (Haske writer's Association)*


TAREDA ALKALAMIN......
~Asmy b Aliyu~✍🏼

BABI NA UKU

*RUWAN DARE!''*.......
(Fyade).

Rayuwar ta'addanci da yiwa ya'mmata fyade acikin al'ummah kullum ka'ruwa yakeyi.yiwa ya'mmata  fyade   kananun yara masu tasowa ya zama Ruwan dare acikin ko'wace al'ummah.idan muka mutu acikin wannan Rayuwar mukaje gaban mahaliccin mu mezamu fa'da masa?"ya kamata mu tuba,zunnuban da ake aekatawa acikin duniar nan suna yawa.haka bazamu iya lissafa zunnuban da muke aekatawa ba a ko'wace Rana."wannan shine Rayuwar da tafi chancanta damune?"A'ah muyi amfani da lokacin mu kafin lokacin ya kuremana."✍🏼.

*Soyayyar shan Minti*

*Sakacin iyaye*

*Talauchi.*

*nuna tsaraici na ya'ya mata*

SHAN MINTI!"

1...dogon bafullatani ne ,santalele mai dauke da  doguwar fuska ma'abociyar ki'mah da kamala.babban abun Jan hankali a tattare dashi shine...........sajen da ya kewaye kyakkyawar fuskarsa ,Wanda ya qa'ra fito da asalin kyawonsa .Wanda mafiyawan matan yanzu maza masu (quarter million ")wato gashin baki sunfi burgesu .
Yana da wasu irin idanu masu ban sha'awa wato blue eye's ,ta fannin sura mai kyau Allah yabashi " (Amma hausawa suna cewa"Dan Adam Tara yake bai kai go'ma ba.)"wannan kam haka yake .
Shikam fannin kyau masha allahu Allah ya ha'da masa Duk wasu qualities da Attributed din da ya'h macce keso awurin namiji.ko namiji Dan uwansa bazai masa ka'llo daya ya iya dauke kansa ba,baranta na macce.
"Ahmad Muhammad kenan matashin ya'ro mai Ji da ku'di da kyau Dan kimanin shekara Ashirin da bakwae adunia....
Kwance ya'ke kan wani irin italyn bed white mai ra'tsin dark blue ajikinsa,
Komae na master bedroom din white and dark blue ne.
daga ,
Bbu karya akwae komae na more rayuwa acikin wannan katafaren dakin.
Cikin barci ya fara Jin wyarsa na Ring ,
Tamkar jira yakeyi wayar ta fara ka'ra ya zabura ya tashi.
Agogon bangon dakin ya ka'llah karfe go'ma da Rabi na safe,
da sauri ya maida ka'llonsa kan screen din wyar.

" yasmeen!"CE mai kiran wani irin smile ya saki Wanda sae da dimple din dake dauke cikin kumatunsa duka biyu suka lo'tsa.da alamr wannan yasmeen din tana da muhimmanci acikin Rayuwar Ahmad Muhammad.
Katse kiranta yyi ya kirata back."
"Princess!"
Yyi mganar chan ka'san maqoshi,baa Jin abunda budurwar ke fa'di.
Amma nan take yanayin Ahmad ya chanja ,
da alamr ta fada masa wani Abu marassa ddi.okey shikenan tunda bazaki zo ba.
Kiyi zamanki kawae kiyi lectures dinki.
dama nasan Ni kawae na damu dake da matsalarki!"
Cike da balai da jin haushinta ya datse kiran,
baayi kwakkwaran minti biyu ba saega kiranta ya shigo shareta yyi.
Sae da tayi masa miss call Biyar."sa'annan daga karshe ya da'ga amma baiyi mgana ba.
"Fushi kayi baby?" Tayi mganar cikin sanyi murya ,
Bansan ya zan bar school nazo gidan kuba!"kuma kaga muna tare dasu Fatima mezan fada masu?"tsoro nakeji Ahmad!"ta qarasa mganar muryarta na Rawa.
"Waye babba acikin Ku?" Inajin dai kin girmi fatyma Right?"aekuma ba Class dinku daya ba.
Kinada damar yin abunda kk so batereda kannenki sun sani ba.
Ki hau Babur Ki taho yanzu ina jiranki."kinga mami ma ta fita.
"Aysha kawae che agida.Ae friend dinki che mutanen gida zasu dauka wajenta kk zo.
Idan kin shigo zan shigo part din mami nasan yarda zamuyi."

"Ahmad khaleesat fah?" Oh ya Rabbi!"karki damu kanki princess khaleesat tana gidan Aunty hajja.
doguwar ajiar zuciya ta sauqe ,okky toh."gani tahowa .
Tana jin yarda yake ihun murna.
Saurin katse wayar tayi .
Ta ka'lli miss xoxo dake famar cin Indomie  and eggs  acikin Restaurant din  skull din.
Ware ido tayi tana ka'llon kawar tata.
Wai ke bazaki ta'ba komae bane?"
Bana Jin yunwa ni yanzu fitama zanyi!"da mamaki miss xoxo ke fa'din zuwa ina?"kinga Aunty billy muche bbu lfy zanje na dubota.
"Why not kibari idan muka gama lectures mutafi tare.
" A'ah nidai a yanzu zan tafi ,ni yau banajin yin lecture din Mln soba."
Kwabe baki miss xoxo tayi Gamida fadin."sae kin dawo.
"Amma kinsan malamin nan idan bakayi attending lecture dinsa hukuncin da yake dauka ko?" Nidai bbu Ruwana.
"Ban damuba !"
''Yasmeen tayi mganar in an I don't care manner!".......batasamu wahalar abun Hawa ba.
"G.R.A.
Zaka kaini mln!"
"Nawa?" Kibada 150.kai haba mln daga F.C.E.T. zuwa g.r.a zaka wani cemin da'ri da hamsin.
"Akwae fah tafia mallama."
Idan kayi naira Dari mutafi.
Gaskiyya yafi haka!"
Kibada to 120 ,da haka ta hkura ta hau kona dawowa batada batasan ya zatayi ba?"...
Tafiar minti ashiri kacal ta kaisu g.a.r kasancewar bawani gudu yakeyi ba.
Ko'far gidan Senator Muhammad bashar Dan achaba ya sauqe yasmeen.
Taciro Dari da hamsin cikin Jakarta ta makaranta ta miqa masa yabata chanji naira talatin.
Cike da fa'duwar gaba ta doshi ka'tuwar get din shiga gidan.
"gabanta sae bugawa yakeyi.
Ka'llo daya zaayi mata ansan bata cikin natsuwarta,
Tana son Ahmad so bana wasa ba,haka tana bin umurninsa tamkar uban da yakawota dunia.
Tasan tana yimasa hakne sabida kawae son da take masa.
Batasha wahala wurin shiga gidan ba,sabida masu gadin gidan sun Santa tun chan Asali."
"Second get suka ha'du da Ahmad da alamr ita yafito tarba ,daga shi sae farar singlet sae bakin wandon tree quarter.
Yana kawo gafda ita ya Dan Russuna cikin sanyi murya ya'ke fa'din." You are highly welkum my princess da haka ya wucheta da sassarfa kar wani ya hngosa.
Cikin turo baki tayi part dinsu Aysha ,Mae aikinsu tasama tana cleaning clearing din gida,
da fara'a ta tarbeta.
"Hanne Aysha fah?"
Yasmeen ta tambaya tana qa'llon hanne.
"Ki shiga tana ciki da haka Yasmeen ta Ratsa tsakiyyar parlorn nasu ta nufi dakin Aysha.
Kwanche take akan soofa tayi ruf da ciki tana famar danna wya ,da almr chart takeyi.
Night gown CE ajikinta mai Dan kauri amma doguwache har ka'sa sae farar hular net,Wanda kana hngo bakin gashin kanta kwanche acikin hular.
Ware ido tayi tana ka'llon Yasmeen wadda ta zauna Jiki sanyayye.
" yaushe kk shigo?"ni ban maji shigowarki ba!
Harara Yasmeen tabata tana fadin."ina zaki San na shigo hnkalinki nakan wya."mami fah?dariar Aysha tayi gamida jifa da wyar hnnunta tana fadin."mami ta tafi Abuja yau da safe .
Anya kuwa Yasmeen wurina kk zo?"shaye da to'ka Yasmeen ke fa'din meyasa kk tambaya?"cikin dariar Aysha ke fa'din"yo aena ga baki saba ba,kodai kinsan bros Ahmad nagari ne? "Nidai karkiyimin sharri,
Ya akayi baki tafi skull ba yau?" Na gama skull of nursing din gusau ,
Sabida bana ganewa Egypt nakeso daddy ya kaini."
"Kinji ddin ki."
Yasmeen ta fa'da tana kara gyara zamanta ,
Ba jimawa Ahmad yyi sallama.
Harda su murzawa ko'far key............."yaya ya haka?"Aysha bana son raini ,ya fa'da fuska bbu walwala gefen yasmeen yaje ya zauna.
Suna ha'da ido ya kashe mata ido ,
Ya maida ka'llonsa wurin kanwar tasa Wanda take ko'karin kawowa Yasmeen ruwan sha.
"Sis love kidan bamu Aron dakinki." Yyi mganar gamida langabe kansa,
Shaye da to'ka take fadin."gaskiyya A'ah yayah Ahmad ,kaga mami fa ta rufe part dinta.
Ni ynzu banason zama A parlor ,
Idan yayah mujaheed yasan bana zuwa skull nashiga ukku."
Yana gidane yaya mujaheed din?"nop nima ban saniba."Dan shuru Ahmad yyi ,
Haba sis Dan aramin mana baga dakinsu khaleesat ba."
Ga 5k kisa data.
Ihu Aysha tayi ta fincike kudin ,
Bari na saka key natafi dashi idan kun gama sae kayi flashing dina.
da haka tafice da'ga Room din.
Tana fita Ahmad ya jawo yasmeen ajikinsa lafewa tayi ajikinsa ,
Murya chan ciki yake fadin "princess bbu mgana yau?
Cire jikinta tayi chikin nasa,
Tana turo baki take fadin." Kasa zanyi missing lectures dina.Abu kalilan zanyi ka hauni da masifa kanamin tsawa awaya.
Wayoyinsa ya ajey agefe ,
Baiyi mgana ba ya shiga cire hijab din jikinta.
Haka yyi nasarar cire dogon hijab din jikinta.
"Wowwwwww!"........kinyi kyau ."
Wata gown din Turkey che ajikinta mai shape dogon hnnu sae adon crystal stones.
Tayi masa kyau matuqa.
Nan take mayen naku yafara Lashe baki,
Kwanciya yyi akan bed din Aysha yana sauqe ajiar zuciya duk sanyin Ac.dake aeki a dakin sae gashi yana ha'da gu'mi wata irin mahaukaciyar sha'awar Yasmeen ke addabarsa.
Kwanciya tayi akan jikinsa tanajin yarda zuciyarsa ke halbawa.da sauri da dago tana ka'llonsa .
"Baby zuciyarka harbawa takeyi." da sauri ya maidata kan kirjinsa ,
da wani irin yanayi atattare dashi yake fadin."Sonki ne ke wahalar dani Queen."yyi mganar cikin fuskar tausayi,
Dan turo baki tayi tana fadin
"To bagani ba nazo." Aeke din matsala gareki baby!"kinki bani ha'din kai kullum sae kiche tsoro."kibani dama plss na kauda wannan tsoron.
Kyawawan pink Lip's dinsa ta ku'ruwa ido Itakam tana da wata irin sa'a wacce bazata misiltuba.
Wannann wane irin namiji ne Allah ya hadata dashi?"Ahmad yana tsananin kaunarta duk da itama tasan tana sonsa.batajin zata iya Rayuwa batareda shiba.kinyi shuru princess ya fa'da yana qara gyara mata kwanciyar ta akan fadeden kirjinsa."Mae yalwar gashi,
"Baby kaima ae kasan inason ka ko?" Ni ina tsoron yin ciki.................!"ta qarasa mganar tsoro tattare cikin muryarta.
Ware blue eye's dinsa yyi yana ka'llonta.
"So Dan kinyi ciki sae me?" Cikina nefa?ko kina tunanin zan wulakanta cikina ne!"zatayi mgana yyi saurin ha'de bakinsa da nata ,
Wannnan qa'ron wani irin hot romancess yake mata Wanda yasmeen ta fara manta kanta.!"waiyah zubillah!"
Maza irinsu Ahmad Muhammad suna Amfani da macce ne wurin son da takeyi masu,itakuma macce tana bada Kaine na tabbacin shi zay aureta a kowane irin lokaci.
Sae da ya kusan 1hour akanta zuwa lokacin bbu kaya ajikin Yasmeen.
Tana kwanche ajikinsa ya da'ga wayar .Anjima zanzo.daga haka ya datse kiran gamida bu'ga tsoki.
"Safeena.!" Safeena."A ya'n kwanakkin nan yaga ta wani rainasa ,zay dauki mummunan mataki akanta.
Itama safeenar tana daya daga cikin ya'mmatan Ahmad Muhammad.
Shafa kan yasmeen  yyi .fuska bbu walwala take fa'din "
Bby wacece Safeena?"tayi tambayar tana ka'llonsa fuska bbu walwalah ya shafa fuskarta yana fadin."ya'rfa kanwar mum che saqo mami tabada akai mata.
Kayan jikinta ta shiga sakawa ,rai abace tasan karya yakeyi. Aysha tasha fada mata yayanta yana da ya'mmata sosae ganin yarda yake sonta yana bata kulawa bata daukar maganganun Aysha.
Amma yanzu kam tanajin gaskiyya akan mganganun Aysha.
Tasaka hijab nata ta dauki handbag dinta.fuska bbu walwaala har lokacin yana zaune yana qa'llonta.
ganin da gaske tafia zatayi yyi saurin fisgota hawaye zuwa lokacin sun taru a idonta . Ahmad ba karamin tashi hnkalinsa ya shigaba..
Ya Rungumeta gagam ajikinsa ,
"Princess ya haka?" Ya kk Neman ba'ta mana  wannan cwt moment din zuwa bad moment.?"haba ba girmanki bane."ya kamata ki yarda dani wlhi ke kadae che maccen da nake kulawa ke kadaiche maccen da zan iya ha'da jikina da nata."plss believe me bby?"ya qarasa mganar sounding so cwt.
Zan ko'ma skull muna da lecture zuwa 2.
Ya riqo hnnunta ya ha'da da nasa ya subbata.
"I Love you yasmeen more than Everything."
Dan murmushi tasaki ta Dan saki ranta ,bara nakira Aysha.
da haka ya kira aysha awaya,
10k. ya turawa yasmeen acikin handbag nata. Batareda ta sani ba ,
Yana riqe da hnnunta Aysha ta shigo .ta kalli Yasmeen tana fadin."amma ba yanzu zaki tafi ba ko?"Yasmeen na kirkirar murmushi take fadin."ynzu zan tafi munada lecture zuwa 2.
Shaye da toka Aysha ke fa'din..............." dama nasan ba wurina kk zoba .wurin Yah Ahmad ne.
Yaja hnnun yasmeen yana gallawa Aysha harara yake fa'din ''ke Dan Allah karki dameta .''
Muje na saukeki a skull cwt Angel."da haka yaja hnnunya sukabar part din.
3dayz latter.
Ahmad ya daina kiranta awaya,haka idan ta kirasa baya dauka.
Hnkalinta yyi masifar tashi batasan wane irin so Takeyiwa Ahmad ba."
Kwana na biyar suna lecture misalin qarfe go'ma sha daya na safe ,
Wayarta dake cikin handbag nata ta fara ka'ra da sauri ta fiddo ganin mai kiran tasha mmki.
Bata daga wayarba har ta katse ,
Sae ga na biyu ta da'ga .
Batareda tayi mgana ba,
"Bby me."
Ki Ina?"gani a skull dinku.
Ina jiranki ,da haka ya kashe wyar da mmki miss xoxo ke ka'llonta.
Hnkalinta baya kanta,
"Ke lfy?
Ka'sa ka'sa take fa'din besty Ahmad ne yazo." Lokaci daya miss xoxo ta ha'de rae,
dama itachan Allah bai ha'da jininta da wannan guy din ba.
Ta cigaba da Rubutun ta take fadin."sae akayi yayah?"
Zanje na gansa.
"Kiyi yaya da lecture din" miss xoxo ta ka'rasa mganar cike da jin haushinta."
Yanzu zan dawo.
Haka yasmeen ta fice daga lecture ha'll din da sauri.
Acikin bakar frado tasamesa gaba daya tinted ke jikin motar,
English wear's ne ajikinsa bakaramin kyau yyi ba.
Fuska bbu walwala ta bu'de front side ta zauna,
Batareda tayi mgana ba.
Tana shiga ya da'ga glass din zuwa sama.
"Yau an tunani kenan?" Tayi mganar rae a ha'de ,
Smile ya saki yana shafa fuskarta yake fadin"
Ae dama kullum ina tunaki"
"Really?"idan mun ha'du ka nuna dunia bbu wata macce sai ni!"
"Amma da mun Rabu shikenan ba kira bbu tu'ro saqo,
Sabida Allah haka da kakeyi ka kyauta Ahmad?"
Tayi mgnar cikin snyin murya.
da shanyayyun idanunsa yake ka'llonta,
Hnnunta na cikin nasa yana murzasa a hnkali yake fa'din abubuwa sunyi min yawa ne,, kiyimin uzuri plssss"..ya qarasa mgar da cool voice nasa,
Jin batache komae ba haka bata ko kallesa ba ya fara shafarta tun tana shunning dinsa
Har yasamu tabasa ha'dinkai ya gama daita."ya Rabata da budurcinta ya gudu yabar ka'sar yana chan yana karatunsa ke ku'ma kin Riga kin cuci iyayenki dake kanki. *Ya'n uwa mata!*"shin ina muke kai hnkalinmu?"me muka dauki jikinmu?"shin wace irin soyayya muke nunawa samarin wannan zamanin".har zae kai ki kwanta da wani ka'to ya lagude jikinki yarda yakeso.!"wai wannan shine wayewa?"wallahi!tallahi!"duk namijin da kk yarda kika baiwa jikinki ko kikayi soyayyar shan minti dashi.ya Riga ya gama dake har Abada bakida wata ki'ma a idanunsa kuma wlhi bazai ta'ba aurenki ba."
Maza irinsu Ahmad Muhammad masu tashen balaga da kurciya da ku'di.
Basa bukatar macce irinki!"
Zasuyi soyayyar wuchen gadi ne dake kurum awuche wurin. Dan amfanin Kansu ne kawae suke a wuche wurin.
Sae sun gama su tsallake ki suje su samu innocent macce,marar kyale-kyale da Rashin wayewa itache matar Aurensu!"ke kuma wawuya Mae qaramin tunani,Mae nunawa namiji mahaukaciyar soyayyah!"sunan ki"( *DUMPED REFUSE*)"

B Aliyu.😘

KUNDIN HASKE💡Where stories live. Discover now