Shafi na goma

1.7K 145 6
                                    

*KUNDIN HASKE*

  *AL-K'ALUMAN MARUBUTAN HASKE.*

*K'UNGIYAR:-*
   *HASKE WRITTERS ASSOCIATION.*
(Home of expert and perfect writters)

*TAREDA AL-KALAMIN*🖋
Zaynab bawa (zeeyybawa)
            
   *TALLACE-TALLACE*
(Sanya idanuwa akan tarbiyar yarnmu)

*BABI NA BAKWAI*

*SHAFI NA  GOMA*

*END*

SHARHI
Wannan littafi namu nasan mutane dayawa zai 6ata musurai yayinda wasu zasuga dai-dai tuwar rubutashi mutane dayawa dasuga wannan labari yashafi rayuwarsu,
Tabbas munsan da hakan kuma munsan dacewa rayuwar mutane dayawane cikin wannan al'umma domin Wasu abubuwane dayake faruwa cikin rayuwarmu na ynzu mutane dayawa sun 6aci basu d'auki wannan duniya bakin komaifa face wurin shaqatawa, wallhy Allah muna tunasar daku kusani cewa akwai mutuwa kuma duk daran dad'ewa zamu mutu zamu koma ga mahaliccinmu  sannan akwai hisabi domin duk abunda ka shuka cikin wannan duniya yana rubuce sannan zakaje ka tardashi."

Mun rubuta wannna littafi badan komaiba saidan muna neman gyara cikin al'aumma,  mafi amfanin abunda akeso marubuci ya rubuta shine abunda zai kawo taimako cikin al'umma, abunda zai kawo gyara cikin al'umma, anaso marubuci ya nemi abunda yake faruwa cikin al'umma sannan ya nemo mafitarsa,  yarubuta wannan abunda yake faruwa cikin al'umma yarubuta  illarsa sannan kuma da mafitarsa."
Allah yabamu ladan abunda muka rubutashi dai-dai shikuma wanda mukayi mishkila akansa Allah yayafe mana, domin d'an adam tara yake bai cika gomaba bbu wanda yawuci aikata kuskure cikin rayuwarsa,
Sai dai akullum muna roqon Allah ubangiji yasanyamu ahanya madaidaiciya, Allah kakaremu da karewarka Ameen ya Allah."

Godiya ta tabbata ga Allah ubanjigin talikai wanda ya hakicci duk wani abunda yake cikin wannan duniya tamu, Allah mungode maka daka had'amu da masoyanmu tako'ina  kukad'ai abun alfaharine garemu HASKE WRITERS ASSO, babu abunda zamuce sai fatan Alkhairi, Allah ya had'e kawunanmu cikin aljanna, Ameen,

Jinjina gareku HASKE WRITERS ASSO,
Allah yaqara had'e kawunanmu yabamu ikon rubuta abu mai amfani, Allah yaqara mana himma wajan fad'akarda al'umma, Ameen ya Allah."

                                                                     

*Malam yahuza*

Mlm yahuza yana tafiya yana taraddadi domin tunanin fall cikin ransa tambayar kansa yakeyi shin ya hallatta ya auri wannan yarinyar bayan yasan halinta?"

Tabbas yasan idanya aureta bai za6awa y'ay'ansa uwa tagariba domin kokad'an batada halin mata nagari, sannan kuma bai sanda wani irin hali yaransa zasu tasoba, shidai yasan shiba fasiki bane, bazai zuba ido yana kallo yaransa su taso shed'anuba, 

Haka harya isa makaranta yakasa tsaida ransa waje d'aya koda yashiga aji bai iya yiwa d'alibai wani abun kirkiba saida yaga abun yana neman takura masa sannna yacire cikin ransa yace zaici gabada addu'ar za6in alkhairi wajan ubangiji domin yasan duk abunda ubangiji yayi mai kyaune,

Idan kuma aurennan ya yiwu yasan jarabawace ta ubangiji zaiyi qoqari wajan ganin yaci tasa jarabawar sannan ya riqe qaddararsa hannu bibbiyu."

Da daddare kuwa ya shirya domin cika alqawari yasan girman alqawari so bazai yarda ya sa6aba,

Wani yaro yagani yasanya yakira masa ita, bata dad'eba tafito kamar dama tana jiran zuwan nasane, tasha poundation jagira ancika baqi anbita da concealer sai kuma eyeshadow duk wannan kwalliyar washi akayiwa,

Tana zuwa ya kawarda kansa saiji yayi tana qoqarin matsowa jikinsa juyowa yayi yace wallhy idan baki matsaba saina 6allaki,

Babu shiri ta matsa domin ba qarya tana tsoronsa, 

KUNDIN HASKE💡Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang