10

1.6K 120 10
                                    

*KUNDIN HASKE*

   *Al-K'aluman* *Marubuta*

  KUNGIYAR:-

*HASKE WRITER'S* *ASSOCIATION* ( _Home of expert and_ _perfect writer's_ )

        *BABI NA GOMA* *SHA BIYAR*

    *KWAD'AYIN WASU* *IYAYEN......*

   _Tareda Al-K'alamin_

*Ayshat D'ansabo lemu* 🖊

                 1⃣0⃣

Kofan ya bud'e tareda sanya kansa ciki sanyi da qamshi ne me matuk'ar kwantar da zuciya suka bugeshi , ahankali yake takawa har zuwa bakin gadon wanda Ruky ke gudundune tana rawan sanyi sakamakon zazzab'in daya rufeta lokaci guda

Zama yayi tareda kai hannu ya d'agota baki d'aya zuwa jikinsa, zafin dayaji jikinta yayi saidaya tsoratashi har zuwa lokacin idanunta arufe yake duk da idanunta biyu ta kuma san babu mahalukin dazai shigo inba shid'in ba , hakan yasa wasu hawayen masu bala'in zafi suka gangaro

Rigan jikinta yake k'ok'arin rabata dashi tana nok'ewa hakan yasa yayi mgn ahankali yana fad'in

"Keh! Kibari arabaki da wannan kayan kina nufin dasu zaki kwanta are u mad? "

Yakare mgn yana zuge zip din rigan tareda cireshi baki daya tadawo daga ita sai bra da underwear, kirjin ya tsurawa idanu zuciyansa na harbawa da sauri , jikinta yayi matukar d'aukan zafi gashi dare yayi hakan yasashi shinfid'eta ya nufi bathroom

Cikin k'ananan towel's d'in dake jere a ma'ajiyunsu ya zare guda d'aya , tareda jik'oshi da ruwa ya fito yanufeta akaro na biyu domin rage mata zafin zazzab'in

Duk abnd yakeyi idanun Ruky arufe suke bakuma tayi yinkurin hanashi ba , domin tasan kotayi hakan bazata tsiraba ga zafin zazzab'in da ke mukurkusanta ajikinta ita kanta tana buk'atan tasamu sauki , saida yaji zafin ya ragu sosai kafin yabarta yana me aje towel d'in bisa bedside drawer ya maidota gaba d'aya zuwa jikinsa , fuskansa ya sanya bisa kirjinta yana jan numfashi tareda sauke ajiyan zuciya da k'arfin gske

Yana jin yadda bugun zuciyanta ya k'aru kirjinta na harbawa da sauri da sauri , murya can k'asan mak'oshi yayi mgn yana fad'in

"Babyna i luv u sorry kinji kidaina kuka kina tareda masoyinki ne ehem bari inkawo miki wani abu kici saimu kwanta ko "

Yak'are mgn yana shinfid'eta ya fice ledan fresh milk da nama ya d'akko yadawo , tananan dai akwance sai dai takoma ruf da cikine don tana cigaba da zubda hawaye

Saida ya aje kafin ya sake d'aukanta tamkar baby ya sakko da ita bisa carpet, ajikinsa yai mata masauki yafara bata fresh milk d'in sai dai tak'i amsa saita kauda kanta gefe guda

Ganin hakan yasashi sake matseta tareda sata dole saidatasha kad'an ta kawar da fuska , bataci naman ko d'aya ba tafara yinkurin barin jikinsa hakan yasa ya d'auketa suka koma zuwa gado

Wasanni ya shigayi da gangar jikinta son ransa, sai dai duk yadda yaso ya maida cikakkiyar mace bai iyaba sbd yanayin datake ciki ga uban kukan datake masa , hakan yasa yamatseta akirjinsa ahaka suka kwanta wanda shidai bacci ya d'aukesa sab'anin Ruk'ayyah da sai kusan asuba tasamu bacci

Farkawa tayi tajita ajikinsa gari har yayi haske cikin rawan jiki tajanye jikinta tana kallon agogo karfe shida harda rabi , agaggauce tanufi toilet ta d'auro alwala tayi sallah , harta idar ko motsi Kamal baiyi ba yabata baccin sa hankalinsa kwance

Kaman tasharesa sai kuma taga rashin dacewan hakan ta nufi bakin gadon tareda bubbugawa yadda zai tashi , da k'yar ya bud'e idanunsa ya sauke akanta tareda maidasu ya lumshe

KUNDIN HASKE💡Where stories live. Discover now